XtGem Forum catalog

Contact Us
ISLAMICFORUM.Com.Ng™

*Post reply · Invite friends · From end
* ibnhujjah 002 HUKUNCE – HUKUNCEN JANAZA A SAWQAQE

TAKARDA TA FARKO {1}
WANKA DA ABUBUWAN DA KE DA ALAQA DA SHI
DARASI NA BIYU {2}
GABATARWA:
Dukkan yabo da jinjina sun tabbata ga Allah, tsira da amincinSa su kara tabbata ga annabinSa (S.A.W).
Bayan hak, wannan wani dan takaitaccen runutune da na yi tare da umarnin malamina Mal. Basheer Lawal Muhammad Zaria. Domin karantar da mutanen Masallaacinmu {Masjidul Imam Muhammad Ibn Abdilwahab}.wanda ke layin Zamfara Tudun Jukun Zaria Kaduna, Nigeria.
Allah na ke roko ya bani ikon rubuta abin da yake daidai kuma ya amfanar da ni da ku baki daya yasa mu cika da Imani
ME AKE MA MUTUM DA ZARAR YA RASU?
Da zarar dan uwanka/ki ya rasu ana so a yi ma sa wadannan abubuwan masu zuwa.
Rufe masa idanuwansa kamar yadda manzon Allah {S.A.W} ya yi wa Abi Salmah.
Yi masa addu’a.
Rufe masa gaba daya jikinsa kamar yadda Nana Aisha ta fada cewa haka aka yi wa Manzon Allah {S.A.W} da ya rasu aka rufe gaba daya jikinsa.
Gaggawar shirya shi a yi masa wanka da yi masa likkafani.
Cire masa kayan jikinsa da gaggawa.
A yi saurin zartar da wasiyyarsa.
Gaggawar biya ma sa bashi.
Rubutawar:
Yusuf Lawal Yusuf
(Abu Ja’@far)
2018-02-22 21:55 · Reply · (0)

Online: Guests: 1




PAGES ZONE



TOP SITES
Click islamicpage.ga Shiga Forum Dinmu Na Musulunci, Wanda Zai Bawa Duk Wanda Yayi Regista A Cikinsa, Damar Postings Da Sauransu. islamicpage.ga
Click HERE Shiga Karuttukan Maluman Sunnah A, darulfikr.com
Click HERE Shiga Shafinmu Kayi Download Vedios Youtube!
Click HERE Idan Kana Sha'awar Kowan Turanci Shiga Nan !
Click Islamicfile.cf Shiga Shafinmu Na, Download Da Upload Na Musulunci, Wanda Zaka Samu Files Masu Yawa Kuma Masu Anfani And E.T.C!
Click HERE Shiga Ka Hada Logo Mai Kyau Anan Free,!
TRANSLATE
RUBUTA RA'AYINKA


Rubuta Word:





Online : 1 user
Today : 15 user
This Week : 197 user
This Month : 439 user
Total all : 270705 visitors
LAST PAGES