80s toys - Atari. I still have

Contact Us
ISLAMICFORUM.Com.Ng™

*Post reply · Invite friends · From end
* ibnhujjah 003 AURE KO MAKARANTA?
Daga: *zauren majlisin sunnah*
*MU LEƘA MAKARANTAR*
22. Ba a irin wannan makarantar ce aka taɓa samun…
Malami yana tsikarin ɗaliba a cikin aji ba?
23. Malami yana taɓa nonon ɗaliba a fili ba?
24. Malami yana shafa ɗuwaiwan ɗaliba a ‘assembly’ ba?
25. Malami yana fitar da ɗaliba daga makaranta zuwa yawo da dare ba?
26. Malami yana koya wa ɗaliba ‘iskanci’ ba?
27. Malami yana tsarga ko horon ɗaliba don ta ƙi ‘yarda’ ba?
28. Malami yana kiran ɗaliba, don ta dafa masa abinci a ɗakinsa ba?
29. Ɗaliba tana shan baƙar wahala don ta ƙi zuwa ɗakin malami ba?
30. Ɗalibar da ta zubar da ciki har sau biyar ba?
31. Ɗaliban da suka dambace saboda saurayi guda ba?
32. Ɗalibai suna koyon zalunci da cutar na-ƙasa da su ba?
33. Ɗalibai mata suna yin rawa da gantsare a gaban malamai ba?
34. Ɗalibai mata suna yin tseren sanya tufafi a gaban malamai da sauran jama’a ba?
35. Ɗalibai manya suna koya wa ƙanana ‘iskanci’ ba?
36. Ɗaliba musulma ta koma kirista ba?
37. Ɗaliba tana faɗi jarabawa don ta ƙi ‘yarda’ da malami ba?
38. Ɗalibai mata suke koyon maɗigo a tsakaninsu da manyan ɗalibai ko ƙawaye ba?¹ ____________________­_
1. Waɗannan bayanan daga bakunan waɗansu ɗaliban wata makarantar sakandaren ’yan mata na cikin garin nan ne suka fito.
Dan uwanku: *Muneer Yusuf Assalafy*
Zaku iya kasancewa damu ta Facebook
www.facebook.com/­majlisinsunnah
Ko zauren admin muneer na Facebook ta Www.facebook.com/­muneeryusufa ssalafy
Ko zauren mu dake WhatsApp ta
08164363661
2017-12-14 21:31 · Reply · (0)

Online: Guests: 1




PAGES ZONE



TOP SITES
Click islamicpage.ga Shiga Forum Dinmu Na Musulunci, Wanda Zai Bawa Duk Wanda Yayi Regista A Cikinsa, Damar Postings Da Sauransu. islamicpage.ga
Click HERE Shiga Karuttukan Maluman Sunnah A, darulfikr.com
Click HERE Shiga Shafinmu Kayi Download Vedios Youtube!
Click HERE Idan Kana Sha'awar Kowan Turanci Shiga Nan !
Click Islamicfile.cf Shiga Shafinmu Na, Download Da Upload Na Musulunci, Wanda Zaka Samu Files Masu Yawa Kuma Masu Anfani And E.T.C!
Click HERE Shiga Ka Hada Logo Mai Kyau Anan Free,!
TRANSLATE
RUBUTA RA'AYINKA


Rubuta Word:





Online : 1 user
Today : 31 user
This Week : 31 user
This Month : 984 user
Total all : 271250 visitors
LAST PAGES