80s toys - Atari. I still have

Contact Us
ISLAMICFORUM.Com.Ng™

*Post reply · Invite friends · From end
* ibnhujjah 003 HUKUNCE – HUKUNCEN JANAZA A SAWQAQE

TAKARDA TA FARKO {1}
WANKA DA ABUBUWAN DA KE DA ALAQA DA SHI
DARASI NA UKU {3}
HUKUNCIN WANKAN GAWA:-
Lallai musulmi idan ya rasu wajibi ne akan mutane dasu yi gaggawar wankesa saboda hadisin Manzon Allah (S.A.W) “Ku gaggauta kai mamaci; domin idan gawar ta gari ce, to ga alkhairi zaku sadar da ita, idan kuma bata gari ba ce, to za ku sauke sharri daga wuyayenku”. Bukhari da Muslim
Kuma abu ne sananne umurni ana daukarsa a matsayin wajibi. Amma wajabcin wanka dalili shine saboda hadisin Manzon Allah (S.A.W) da yace game da ‘yarsa Zainab (R.A) “Ku mata wanka sau uku, ko biyar, ko bakwai, ko sama da haka in kunga haka”. Bukhari da Muslim.
Saboda haka jamhoran malaman fiqhu suka tafi akan cewa wanke mamaci wajibine a kan dukkan musulmai har sai an sami wadanda su kai masa.
Allah shine mafi sani.
Rubutawar:
Yusuf Lawal Yusuf
(Abu Ja’@far)
2018-02-22 21:59 · Reply · (0)

Online: Guests: 1




PAGES ZONE



TOP SITES
Click islamicpage.ga Shiga Forum Dinmu Na Musulunci, Wanda Zai Bawa Duk Wanda Yayi Regista A Cikinsa, Damar Postings Da Sauransu. islamicpage.ga
Click HERE Shiga Karuttukan Maluman Sunnah A, darulfikr.com
Click HERE Shiga Shafinmu Kayi Download Vedios Youtube!
Click HERE Idan Kana Sha'awar Kowan Turanci Shiga Nan !
Click Islamicfile.cf Shiga Shafinmu Na, Download Da Upload Na Musulunci, Wanda Zaka Samu Files Masu Yawa Kuma Masu Anfani And E.T.C!
Click HERE Shiga Ka Hada Logo Mai Kyau Anan Free,!
TRANSLATE
RUBUTA RA'AYINKA


Rubuta Word:





Online : 1 user
Today : 49 user
This Week : 231 user
This Month : 473 user
Total all : 270739 visitors
LAST PAGES