Contact Us
ISLAMICFORUM.Com.Ng™

*Post reply · Invite friends · From end
* ibnhujjah HADARIN FATAWA {5}

SIFFOFIN MAI FATAWA
TAWALU’U:-
Wannan wata sifface mai girma, amma haruffanta basu da yawa, yana nufin qanqantar da kai ga gaskiya, da rashin fadin rai ko buroqoqo ko jiji-da-kai, musulunci ya ba wannan siffa kula ta musamman, ya jawo hankalin musulmai dukkansu Su siffantu da ita, har ma’aikin rahma yace: “Allah Yai min wahayin cewa kui tawalu’u”. Amma mahimman cinta ya fi girma ga mai bada fatawa malami, domin in ya siffantu da ita za ta haifar masa da wasu halaye nagari, kuma ya kubuta a duniya da lahira. Cikin wadannan halaye akwai:-
1- Tsayawa a iya matsayinsa.
2- Fadin “ban sani ba” a cikin abin da bai sani ba.
3- Rashin yi ma addini kutse.
4- Rashin son zuciya.
5- Karbar gyara in an yi masa.
6- Gabatar da wanda ya fi shi.
7- Cigaba da karatu da bincike.
Allah Ya hada mu a gaba.
Rubutawar:
Basheer Lawal Muhammad Zaria.
2018-01-13 12:25 · Reply · (0)

Online: Guests: 1




PAGES ZONE



TOP SITES
Click islamicpage.ga Shiga Forum Dinmu Na Musulunci, Wanda Zai Bawa Duk Wanda Yayi Regista A Cikinsa, Damar Postings Da Sauransu. islamicpage.ga
Click HERE Shiga Karuttukan Maluman Sunnah A, darulfikr.com
Click HERE Shiga Shafinmu Kayi Download Vedios Youtube!
Click HERE Idan Kana Sha'awar Kowan Turanci Shiga Nan !
Click Islamicfile.cf Shiga Shafinmu Na, Download Da Upload Na Musulunci, Wanda Zaka Samu Files Masu Yawa Kuma Masu Anfani And E.T.C!
Click HERE Shiga Ka Hada Logo Mai Kyau Anan Free,!
TRANSLATE
RUBUTA RA'AYINKA


Rubuta Word:





Online : 1 user
Today : 30 user
This Week : 212 user
This Month : 454 user
Total all : 270720 visitors
LAST PAGES

Teya Salat