Contact Us
ISLAMICFORUM.Com.Ng™

*Post reply · Invite friends · From end
* ibnhujjah 005 HUKUNCE – HUKUNCEN JANAZA A SAWQAQE

TAKARDA TA FARKO {1}
WANKA DA ABUBUWAN DA KE DA ALAQA DA SHI
DARASI NA UKU {5}
ABUBUWAN DA AKE TANADA DON WANKAN GAWA:-
Kafur.
Turare.
Safar hannu.
Magarya. dakakkiya {garin magarya} ko sabulu.
Ruwa mai tsarki kuma matsakaici tsakanin sanyi da zafi.
YADDA AKE YIN WANKAN GAWA:-
Ana yin wankan gawa mara-mara ne misali:
Sau uku {3} ko
Biyar {5} ko
Bakwai {7} ko
Tara {9}.
Hakan ya tabbata daga Manzon Allah {S.A.W} acikin hadisin ummu Adiyyah {R.A} Wadanda za su yiwa mamaci wanka su zasu yi la’akari suga wanka nawa ya dace masa.
Da farko dai kafin a fara wankan da akwai abubuwa guda uku {3} da za a fara yi wa mamacin.
1- A cire masa tufafin da ke jikinsa in ba a riga an cire ba a lokacin da ya rasu.
2- Matsa cikinsa domin kazantar da ke cikin cikinsa ya fita.
3- A yi masa tsarki, na bangaren mafita biyu {bawali da bayan gida}.
4- Idan macece, za a tsefe kitson da yake kanta, a wanke kan, sannan ayi lallabi uku a kan {wato kalba guda uku} sai a kwantar da kalbar tayi bayan kan nata, idan namiji mai kitso ne sai a warware kitson gaba daya.
Allah shine mafi sani.
Rubutawar:
Yusuf Lawal Yusuf
(Abu Ja’@far)
2018-02-22 13:13 · Reply · (0)

Online: Guests: 1




PAGES ZONE



TOP SITES
Click islamicpage.ga Shiga Forum Dinmu Na Musulunci, Wanda Zai Bawa Duk Wanda Yayi Regista A Cikinsa, Damar Postings Da Sauransu. islamicpage.ga
Click HERE Shiga Karuttukan Maluman Sunnah A, darulfikr.com
Click HERE Shiga Shafinmu Kayi Download Vedios Youtube!
Click HERE Idan Kana Sha'awar Kowan Turanci Shiga Nan !
Click Islamicfile.cf Shiga Shafinmu Na, Download Da Upload Na Musulunci, Wanda Zaka Samu Files Masu Yawa Kuma Masu Anfani And E.T.C!
Click HERE Shiga Ka Hada Logo Mai Kyau Anan Free,!
TRANSLATE
RUBUTA RA'AYINKA


Rubuta Word:





Online : 1 user
Today : 44 user
This Week : 226 user
This Month : 468 user
Total all : 270734 visitorsUnited States
LAST PAGES

pacman, rainbows, and roller s