The Soda Pop

Contact Us
ISLAMICFORUM.Com.Ng™

*Post reply · Invite friends · From end
* ibnhujjah HADARIN FATAWA {6}

DAGA ZUCI ZUWA ZUCI
SIFFOFIN MAI FATAWA
TAKATSANTSAN A CIKIN ABIN DA ZAI FADA KO RUBUTA:-
Harshe wani ingarman doki ne da ke ke da gudun tsiya, dole a sa masa linzami mai qarfi ta yadda in ya sukwana za a iya yi masa burki, musamman a wurin bada fatawa da amsa tambayoyin addini, ba ya kamata ga mai fatawa ya saki harshensa yai ta surutu ba tare da takatsantsan ba cikin mai yake fada, da lura da waye yake magana da su ba ko yake amsa musu tambayoyi ba m. Ya zama tilas ya zama mai zaben kalmomi da jumloli wadanda suka dace da amsar da zai bada, da mutanen da yake ba amsar, da wurin da ya ke bada amsa a cikin, da mas’alar da yake bada amsa a kanta. Kar zafin rai yai masa tasiri ko farin ciki, ko soyayya ko qiyayya. Kar ya maida halas haram, ko haram halas, ko wajibi mandubi, ko mandubi wajibi, ko haram makruhi, ko makruhi haram.
Allah Ya hada mu a gaba.
Rubutawar:
Basheer Lawal Muhammad Zaria.
2018-01-13 03:27 · Reply · (0)

Online: Guests: 1




PAGES ZONE



TOP SITES
Click islamicpage.ga Shiga Forum Dinmu Na Musulunci, Wanda Zai Bawa Duk Wanda Yayi Regista A Cikinsa, Damar Postings Da Sauransu. islamicpage.ga
Click HERE Shiga Karuttukan Maluman Sunnah A, darulfikr.com
Click HERE Shiga Shafinmu Kayi Download Vedios Youtube!
Click HERE Idan Kana Sha'awar Kowan Turanci Shiga Nan !
Click Islamicfile.cf Shiga Shafinmu Na, Download Da Upload Na Musulunci, Wanda Zaka Samu Files Masu Yawa Kuma Masu Anfani And E.T.C!
Click HERE Shiga Ka Hada Logo Mai Kyau Anan Free,!
TRANSLATE
RUBUTA RA'AYINKA


Rubuta Word:





Online : 1 user
Today : 23 user
This Week : 205 user
This Month : 447 user
Total all : 270713 visitorsUnited States
LAST PAGES