XtGem Forum catalog

Contact Us
ISLAMICFORUM.Com.Ng™

*Post reply · Invite friends · From end
* ibnhujjah 006 HUKUNCE – HUKUNCEN JANAZA A SAWQAQE

TAKARDA TA FARKO {1}
WANKA DA ABUBUWAN DA KE DA ALAQA DA SHI
DARASI NA UKU {6}
YADDA AKE WANKA SAU UKU {3}
Da farko idan masu yiwa mamaci wanka sun zabi suyi masa wanka sau uku, to bayan sun gama abubuwan sama saisu fara wankan. Da farko dai zasu tanadi ruwa kashi uku {3} domin wankan. Ko wani ruwa za ayi wanka daya dashi.
WANKA NA FARKO:
Yi masa tsarki:
Ana bukata yayin yi masa tsarki a sa safar hannu.
Kawar da najasar bayan yi masa tsarki.
Al’wala irin al’walar sallah.
Wanke kai sau uku.
Wanke bangaren jiki na dama.
Wanke bangaren jiki na hagu.
Wanke dukkan jikinsa.
WANKA NA BIYU:
Za a zuba Magarya mai kumfa ko sabulu.
Soso inda bukata.
Wanke dukkan jikinsa da ruwan.
WANKA NA UKU:
Za a zuba Kafur da turare mai qamshi a cikin ruwan.
Wanke dukkan jikinsa da ruwan
Allah shine mafi sani.
Rubutawar:
Yusuf Lawal Yusuf
(Abu Ja’@far)
2018-02-22 22:16 · Reply · (0)

Online: Guests: 1




PAGES ZONE



TOP SITES
Click islamicpage.ga Shiga Forum Dinmu Na Musulunci, Wanda Zai Bawa Duk Wanda Yayi Regista A Cikinsa, Damar Postings Da Sauransu. islamicpage.ga
Click HERE Shiga Karuttukan Maluman Sunnah A, darulfikr.com
Click HERE Shiga Shafinmu Kayi Download Vedios Youtube!
Click HERE Idan Kana Sha'awar Kowan Turanci Shiga Nan !
Click Islamicfile.cf Shiga Shafinmu Na, Download Da Upload Na Musulunci, Wanda Zaka Samu Files Masu Yawa Kuma Masu Anfani And E.T.C!
Click HERE Shiga Ka Hada Logo Mai Kyau Anan Free,!
TRANSLATE
RUBUTA RA'AYINKA


Rubuta Word:





Online : 1 user
Today : 16 user
This Week : 198 user
This Month : 440 user
Total all : 270706 visitors
LAST PAGES