XtGem Forum catalog

Contact Us
ISLAMICFORUM.Com.Ng™

*Post reply · Invite friends · From end
* ibnhujjah 007 HUKUNCE – HUKUNCEN JANAZA A SAWQAQE

TAKARDA TA FARKO {1}
WANKA DA ABUBUWAN DA KE DA ALAQA DA SHI
DARASI NA UKU {7}
YADDA AKE YIN WANKA BIYAR {5} KO FIYE DA HAKA
Idan ya kasance wanka biyar ko bakwai ko tara za ayi to wanka na biyu {2} wato wankan magarya shi za aita maimaitawa. Amma dole ya zama sai ya zama na kafur da turare.
MISALIN YADDA ZA AYI WANKAN SAU BIYAR
*1-* Na farko shine na tsarki.
*2-* Na biyu soso da magarya.
*3-* Na uku shima soso da magarya.
*4-* Na hudu shima haka.
*5-* Na biyar kuma sai ayi amfani da kafur da turare.
Allahu a’alam
KAMMALAWA
Daga karshe muna gode ma Allah daya bamu ikon gama wannan dan takaitaccen rubutu akan wankan gawa wanda ba dabarar mu bace ba don muna da ilimi mai yawa ba. Amfaninsa shine ko wannenmu ya iya, ta yadda ko wane gida za su rika yi ma ‘yan uwansu.
Ina rokon Allah ya azurta mu ni da ku kyakkyawar cikawa.
Allah shine mafi sani.
Rubutawar:
Yusuf Lawal Yusuf
(Abu Ja’@far)
2018-02-22 13:19 · Reply · (0)

Online: Guests: 1




PAGES ZONE



TOP SITES
Click islamicpage.ga Shiga Forum Dinmu Na Musulunci, Wanda Zai Bawa Duk Wanda Yayi Regista A Cikinsa, Damar Postings Da Sauransu. islamicpage.ga
Click HERE Shiga Karuttukan Maluman Sunnah A, darulfikr.com
Click HERE Shiga Shafinmu Kayi Download Vedios Youtube!
Click HERE Idan Kana Sha'awar Kowan Turanci Shiga Nan !
Click Islamicfile.cf Shiga Shafinmu Na, Download Da Upload Na Musulunci, Wanda Zaka Samu Files Masu Yawa Kuma Masu Anfani And E.T.C!
Click HERE Shiga Ka Hada Logo Mai Kyau Anan Free,!
TRANSLATE
RUBUTA RA'AYINKA


Rubuta Word:





Online : 1 user
Today : 53 user
This Week : 235 user
This Month : 477 user
Total all : 270743 visitorsUnited States
LAST PAGES