XtGem Forum catalog

Contact Us
ISLAMICFORUM.Com.Ng™

*Post reply · Invite friends · From end
* ibnhujjah 1. Wajibi ne al’ummar Musulmi su daure su bi abin da ya inganta daga Annabi mai tsira da amincin Allah a cikin mas’alolin Aqeedah, da Ibadah, da Mu’amalah, su yi hakan shi ne wajibi a kansu, shi ne kuma alheri a gare su duniyarsu da lahirarsu. Su yi hakan shi ne wajibi a kansu koda kuwa yin hakan zai kai su ga saba wa wata magana, ko wani aiki na wani daga cikin mutanen da Al’ummah suke girmamawa; domin Annabi shi ne sama da kowa, maganarsa kuwa ita ce sama da maganar kowa.2. Tabbas yin sadlu a cikin salla sabanin sunnar Annabi mai tsira da amincin Allah ne, kamar yadda Malamai suka ce, misali: Sheik Abdul Aziz Bin Baaz shugaban majalisar Malamai ta kasar Saudiyya da ya gabata ya ce cikin Majmuu’ul Fataawaa dinsa 11/144:.Ma’ana: ((Amma sake hannaye biyu cikin salla makruhi ne, yin shi ba ya dacewa saboda kasancewarsa sabanin Sunnah; domin ya tabbata cikin Sahihiul Bukhariy daga Abu Haazim daga Sahl Bin Sa’ad Allah Ya kara masa yarda ya ce: Sun kasance ana umurtan su da cewa mutum ya dora hannunsa na dama a kan ziraa’in hagunsa cikin Sallah)).Allah Ya taimake mu har kullum.Ameen.
Dr Ibrahim Jalo Jalingo
2018-03-05 10:14 · Reply · (0)

Online: Guests: 1




PAGES ZONE



TOP SITES
Click islamicpage.ga Shiga Forum Dinmu Na Musulunci, Wanda Zai Bawa Duk Wanda Yayi Regista A Cikinsa, Damar Postings Da Sauransu. islamicpage.ga
Click HERE Shiga Karuttukan Maluman Sunnah A, darulfikr.com
Click HERE Shiga Shafinmu Kayi Download Vedios Youtube!
Click HERE Idan Kana Sha'awar Kowan Turanci Shiga Nan !
Click Islamicfile.cf Shiga Shafinmu Na, Download Da Upload Na Musulunci, Wanda Zaka Samu Files Masu Yawa Kuma Masu Anfani And E.T.C!
Click HERE Shiga Ka Hada Logo Mai Kyau Anan Free,!
TRANSLATE
RUBUTA RA'AYINKA


Rubuta Word:





Online : 1 user
Today : 7 user
This Week : 7 user
This Month : 77 user
Total all : 270260 visitors
LAST PAGES