XtGem Forum catalog

Contact Us
ISLAMICFORUM.Com.Ng™

*Post reply · Invite friends · From end
* ibnhujjah ALLURAR POLIO ATAKAICE
!
Daga AbdurRahman Usman Albaniy Assalafiy
!
GA BAYANAN PROFFESSOR HARUNA
KAITA FROM PHARMACEUTICAL DEPARTMENT ABU ZARIA:
.
Proffessor Haruna Kaita ya tabbatar da cewa wannan
allura guba ce domin sun yi bincike na kimiyya sun gano cewa akwai sinadaran dake hana haihuwa da kuma kawo cutar daji a cikinta. Wannan bincike na kimiyya ya faru a gurare kamar haka:
1. A.B.U Teaching Hospital Laboratory da Aminu kano
Teaching Hospital.
2. Wasu Laboratory a England da India wanda Jamaatu Nasrul Islam tasa shi Proffesor Haruna Kaita
da Proffessor Abdullahi Shehu suka gudanar.
.
Duk sakamakon wayannan binciken da akayi Gwamnatin Tarayyar Najeria ta boye su
domin maslahar Iyayen gidanta na America da England. Ya qara tabbatar da cewa ita kanta Allurar ta Polio ba wani abu bane face kwayar Cutar Polio wanda indai
akayi ma mutum mai laulayi to cutar sai ta kamashi.
.
Daga qarshe ya qalubalanci duniyar ilimin hada magunguna da ta fito mishi da bayani a
kiimiyyance (Scientifically) inda aka tabbatar da cewa Oral Polio
Vaccine ta hana yaran da aka yi musu ita kamuwa daga cutar ta polio.
..
..
GA BAYANAN PROFFESSOR IBRAHIM AHMAD ALIYU, DEPARTMENT OF LAW ABU ZARIA A TAQAICE:
.
Proffessor Ibrahim Ahmad Aliyu ya tabbatar da cewa ita manufan wannan Allurar ta Polio shine
dan a rage yawan bil adama musamman yan Africa a doron qasa.
Ya bada labarin wata yar America baqar fata Shugabar wata Qungiya mai suna Information Project wadda ta tabbatar mishi da makircin da Majalisan Dinkin Duniya take qulla ma Najeria ta
bangaren tattali da Kiwon Lafiya. Ya tabbatar da cewa ita kantan
wannan matan daga qarshe Gwamnatin America ne ta kasheta domin yaqan Polio da takeyi. Yayi
bayanin cewa lokacin Obasanjo har cewa Majalisan Dinkin Duniya tayi zata sakama Najeria takumkumi indai ta dena yin Polio. Ya qara da cewa cutar HIV
AIDS ma qirqiro ta akayi. Ya kawo wani bayahude mai suna Dr Kalkenious wanda Jami'i na (WHO) kafin ya tuuba inda Dr Kalkenious yake cewa an qirqiro Polio dan a kashe Jamaa ne kawai. Ya qara kawo wani rahoto na Leadership Newspaper (8/10/2007) inda
wani Likita na Centre for Disease Control ya tabbatar da cewa Allurar Polio ta naqasa yara Sittin da Takwas (68) yayin da aka yi
musu ita kuma babu wanda ya qalubalance su.
.
Ya qara da cewa a cikin Jaridar Dailytrust ta 17/8/2009 an ruwaito cewa yara Dari da Ashirin da Hudu (124) sun kamu da Cutar ta Polio yayin da aka yi musu Allurar Polio.
..
..
A TAQAICE GA BAYIN ASH-SHEIKH ALBANI ZARIA (Rahimahullahu)GA 'YAN JARIDA KAN MATSAYIN MUSULMI DANGANE DA ALLURAR
POLIO:
.
Ash-Sheikh Albani (Rahimahullahu)yayi bayani kamar haka ga 'yan Jarida kamar haka:
1. Alummar Musulmi basu amince da wannan Allurar ba tunda ga masana sun tabbatar da illolinta.
2. Yayi kira ga Malamai da suji tsoron Allah su daina tallata Allurar Polio su sani cewa ilimi amana ne.
3. Yayi kira ga Gwamnati dasu samar da abubuwan more ruwa ga Al'umma wadda hakan shine
babban maganin Cutar Polio.
4. Yayi kira ga Sarakuna dasu sani da cewa sun ci amanar abin da ta kafa Masarautunsu indai suka bari
aka cigaba da cutar da Al'ummarsu da guba wai da sunan Allurar Rigakafi.
5. Yayi kira ga Matasa da su zage wurin Neman Ilimi inda ya basu wannan website mai suna www.thinktwice.com domin susan illar wannan Allurar ta Polio.
Subhanakallahumma Wabi hamdika ash-hadu an la ila ha illa anta nastagfiruka wana tuubu
ilayka
2018-06-30 23:47 · Reply · (0)

Online: Guests: 1




PAGES ZONE



TOP SITES
Click islamicpage.ga Shiga Forum Dinmu Na Musulunci, Wanda Zai Bawa Duk Wanda Yayi Regista A Cikinsa, Damar Postings Da Sauransu. islamicpage.ga
Click HERE Shiga Karuttukan Maluman Sunnah A, darulfikr.com
Click HERE Shiga Shafinmu Kayi Download Vedios Youtube!
Click HERE Idan Kana Sha'awar Kowan Turanci Shiga Nan !
Click Islamicfile.cf Shiga Shafinmu Na, Download Da Upload Na Musulunci, Wanda Zaka Samu Files Masu Yawa Kuma Masu Anfani And E.T.C!
Click HERE Shiga Ka Hada Logo Mai Kyau Anan Free,!
TRANSLATE
RUBUTA RA'AYINKA


Rubuta Word:





Online : 1 user
Today : 8 user
This Week : 8 user
This Month : 78 user
Total all : 270261 visitors
LAST PAGES