XtGem Forum catalog

Contact Us
ISLAMICFORUM.Com.Ng™

*Post reply · Invite friends · From end
* ibnhujjahANA GINA HUKUNCI NE AKAN YAKINI KO MAFI RINJAYEN ZATO!!!
​ ​Tambaya​: Assalamu alaikum,da fatan an wayi safiya lfy. Don Allah Malam ka amsa min tambaya ta, nice mlm INA fama da ciwon ulcer, wani lokaci ina jin hanjina Na yawan Kuka, abin Na damuna ko ina cikin sallah, idan abin ya yawaita sai inga kamar alwalana ta karye, don Allah mlm kayi min bayani abin Na damu na. ​Amsa​ Wa alaikum assalam, in har ba ki fita daga hayyacinki ba kuma ba ki ji Kara ko iska ba daga mazaunanki , alwalarki tana nan. Ana Gina hukunci ne a musulunci akan yakini ko mafi rinjayen zato. Shakka ba ta kawar da tabbataccen hukunci kamar yadda hadisin Bukhari mai lamba ta: (137) ya nuna hakan. Allah ne mafi sani ✍
Dr Jamilu Zarewa
2018-02-09 14:49 · Reply · (0)

Online: Guests: 1




PAGES ZONE



TOP SITES
Click islamicpage.ga Shiga Forum Dinmu Na Musulunci, Wanda Zai Bawa Duk Wanda Yayi Regista A Cikinsa, Damar Postings Da Sauransu. islamicpage.ga
Click HERE Shiga Karuttukan Maluman Sunnah A, darulfikr.com
Click HERE Shiga Shafinmu Kayi Download Vedios Youtube!
Click HERE Idan Kana Sha'awar Kowan Turanci Shiga Nan !
Click Islamicfile.cf Shiga Shafinmu Na, Download Da Upload Na Musulunci, Wanda Zaka Samu Files Masu Yawa Kuma Masu Anfani And E.T.C!
Click HERE Shiga Ka Hada Logo Mai Kyau Anan Free,!
TRANSLATE
RUBUTA RA'AYINKA


Rubuta Word:





Online : 1 user
Today : 22 user
This Week : 78 user
This Month : 166 user
Total all : 270432 visitors
LAST PAGES