pacman, rainbows, and roller s

Contact Us
ISLAMICFORUM.Com.Ng™

*Post reply · Invite friends · From end
* ibnhujjah *Tambaya*
Assalamu Alaiku Tambaya: Dr, mutum ne sukayi fada da kawun matarshi sai kawun matar ya ce dashi iyakaci dai kace ka saki ‘yata, sai shi kuma mijin yace na saketa saki uku, amma matar ba ta gurin ma’ana ba ta jiba, sai daga baya ta samu labari, don Allah Dr. Menene matsayin Aurensu? Nagode Allah ya karawa Dr. Lafiya da Imani.
*Amsa*
Wa alaikum assalam, ta saku mana tun da ba’a wasa a saki, mutukar an furta ai kalmar ta zartu
Ba sharadi ba ne ayi saki a gaban mace, sannan take sakuwa, saboda yardarta ba sharadi ba ne.
Allah ne mafi sani
*Amsawa*
*DR JAMILU YUSUF ZAREWA*
2018-01-17 11:33 · Reply · (0)

Online: Guests: 1




PAGES ZONE



TOP SITES
Click islamicpage.ga Shiga Forum Dinmu Na Musulunci, Wanda Zai Bawa Duk Wanda Yayi Regista A Cikinsa, Damar Postings Da Sauransu. islamicpage.ga
Click HERE Shiga Karuttukan Maluman Sunnah A, darulfikr.com
Click HERE Shiga Shafinmu Kayi Download Vedios Youtube!
Click HERE Idan Kana Sha'awar Kowan Turanci Shiga Nan !
Click Islamicfile.cf Shiga Shafinmu Na, Download Da Upload Na Musulunci, Wanda Zaka Samu Files Masu Yawa Kuma Masu Anfani And E.T.C!
Click HERE Shiga Ka Hada Logo Mai Kyau Anan Free,!
TRANSLATE
RUBUTA RA'AYINKA


Rubuta Word:





Online : 1 user
Today : 19 user
This Week : 201 user
This Month : 443 user
Total all : 270709 visitorsUnited States
LAST PAGES