Contact Us
ISLAMICFORUM.Com.Ng™

*Post reply · Invite friends · From end
* ibnhujjah BABANA YA CE NA JE WAJAN DABBOBI GUDA HUDU BAYAN YA MUTU!!!.
Wani Bawan Allah yayi wa Dansa nasiha da
Da yaje wajen wasu
Dabbobi guda (4)
Amma kar yaje sai bayan ya mutu!!!.
Dabbobin da ya umarce shi yaje wajen su- sune:-
1- Doki.
2- kiyashi.
3-Maciji.
4-Kare.
Bayan mahaifin sa ya
Rasu sai ya fara zuwa
Wajen Doki yace, Baba
Yace in ya mutu in zo
Wajen ka, Doki yace
Baban ka yana da
Hikima, kasan abinda
Yasa yace kazo
Waje na? Yace a'a
Sai Doki yace kalli
Inda nake zaune ya
Duba yaga wajen duk
Ya baci da kashin sa
Ga jikin sa duk datti
Sai yace kalli wancan
Matashin Dokin
Sai yaga wajen sa- a
Share anyi masa
Wanka ga ciyawa mai
Kyau da ruwa- a gaban sa- sai Doki
Yace kaga yanzu ni
Na tsufa bani da wani
Amfani shiyasa-aka
Kyale ni a wulakance
Shi kuma Matashin
Doki yana da karfin jiki
Ana da bukatar sa
Shiyasa ake kula da
Shi dan haka Baban
Ka yana yi maka
Nasiha da ka mori
Kuruciyar ka wajen
Abinda, zai amfane ka
Domin, lafiyar ka da
Kuruciyar ka mutane
Suke bukata in ka
Tsufa ba ruwan kowa
Da kai.
Daga nan sai yaje wajen Kiyashiyai
Masa bayani kamar
Yanda yaiwa Doki- kiyashi yace, zo muje
Sukaje wajen mushan
Kyankyaso, yayi kokarin ya jawo shi
Shi kadai ya kasa -sai
Yaje ya kirawo yan'uwan sa -suna
Zuwa suka janye
Shi-yace Baban ka
Yana nufin komai
Zaka yi ka hada kai
Da yan'uwan ka karkayi kai-kadai.
Daga nan sai yaje wajen Macijiya
Tarad -dashi a cikin
Kogo a la6e yace, yanzu ma, yunwa nake
Ji, da zan futa -a ganni
Kashe ni za'a yi sai
Dare yayi sahu ya
Dauke, nake futa ba
Wani abu, da ya jawo
Min wannan bakin
Jini sai Baki na da
Harshe naBaban
Ka yana nufin ka iya
Harshan ka-ka kiyayi
Barin zance.
Daga nan sai yaje wajen Kareshima
Yai masa bayani, sai
Yace, zo muje cikin
Gari, suna zuwa sai
Yara suka fara jifan
Kare, da kyar suka
Sha, sai kare yaja shi
Wajen mafarauta suna
Zuwa sai Suka fara
Murna suna kiran sa
Da sunaye kala-kala
Wannan ya jefa masa
Nama wannan yana
Shafa Shi yana Dariyasai kare
Yace Baban ka yana
Nufin ka-kasance cikin
Wadanda suke sanka
Kuma, ake ganin
Mutuncin ka, kuma
Aka san Darajar ka,
Kaga musali a kai na.
Allah yasa mu amfana.
Ameen ya Allah
2018-05-07 15:00 · Reply · (0)

Online: Guests: 1




PAGES ZONE



TOP SITES
Click islamicpage.ga Shiga Forum Dinmu Na Musulunci, Wanda Zai Bawa Duk Wanda Yayi Regista A Cikinsa, Damar Postings Da Sauransu. islamicpage.ga
Click HERE Shiga Karuttukan Maluman Sunnah A, darulfikr.com
Click HERE Shiga Shafinmu Kayi Download Vedios Youtube!
Click HERE Idan Kana Sha'awar Kowan Turanci Shiga Nan !
Click Islamicfile.cf Shiga Shafinmu Na, Download Da Upload Na Musulunci, Wanda Zaka Samu Files Masu Yawa Kuma Masu Anfani And E.T.C!
Click HERE Shiga Ka Hada Logo Mai Kyau Anan Free,!
TRANSLATE
RUBUTA RA'AYINKA


Rubuta Word:





Online : 1 user
Today : 9 user
This Week : 9 user
This Month : 79 user
Total all : 270262 visitorsUnited States
LAST PAGES

Disneyland 1972 Love the old s