Contact Us
ISLAMICFORUM.Com.Ng™

*Post reply · Invite friends · From end
* ibnhujjah BABU BANBANCI TSAKANIN SALLAR NAMIJI DA TA MACE
Tambaya: Assalamu alykum, Idan mata suna jam’in sallah shin limamiyarsu zata jiyar dasu katarun fatiha da sura (awajen bayyanawa)?
zata bayyana kabbarori yadda zata jiyar da su? kuma zasu hada qafafuwansu a sahu kamar yadda maza suke.
Amsa: Wa alaikum assalam, Babu bambanci tsakanin sallar mace da ta namiji a zance mafi inganci, saboda bau nassoshi yankakku wadanda suka bambanta, don haka in mace ta yiwa mata limanci za ta jiyar da su karatu kamar yadda namiji yake jiyar da mamunsa maza, za su hada sawu saboda zukatansu kar su saba. Idan mace ta limanci ‘yan’uwanta mata za ta tsaya ne a tsakiyarsu, in har ya zama akwai maza a kusa wadanda ba muharramai ba, macen za ta iya yin kasa da muryarta saboda kada su fitinu da ita.
Allah ne mafi sani.
Dr Jamilu zarewa.
2018-06-13 13:06 · Reply · (0)

Online: Guests: 1




PAGES ZONE



TOP SITES
Click islamicpage.ga Shiga Forum Dinmu Na Musulunci, Wanda Zai Bawa Duk Wanda Yayi Regista A Cikinsa, Damar Postings Da Sauransu. islamicpage.ga
Click HERE Shiga Karuttukan Maluman Sunnah A, darulfikr.com
Click HERE Shiga Shafinmu Kayi Download Vedios Youtube!
Click HERE Idan Kana Sha'awar Kowan Turanci Shiga Nan !
Click Islamicfile.cf Shiga Shafinmu Na, Download Da Upload Na Musulunci, Wanda Zaka Samu Files Masu Yawa Kuma Masu Anfani And E.T.C!
Click HERE Shiga Ka Hada Logo Mai Kyau Anan Free,!
TRANSLATE
RUBUTA RA'AYINKA


Rubuta Word:





Online : 1 user
Today : 5 user
This Week : 95 user
This Month : 183 user
Total all : 270449 visitorsUnited States
LAST PAGES

XtGem Forum catalog