XtGem Forum catalog

Contact Us
ISLAMICFORUM.Com.Ng™

*Post reply · Invite friends · From end
* ibnhujjah BABU ZAKKA A DUKIYAR WAKAFI ! ! Tambaya:
Malam ya halatta idan aka gina masallacin Jumu'a sannan aka gina shaguna ajikinsa domin su dinga kawo masa kudin gudanar da shi, to malam idan kudin yakai nisabi za'a iya fitar musu da zakkah? Allah ya kara basira ameen. Amsa: To dan'uwa duk dukiyar da babu wani ayyanannen mutum da ya mallake ta babu zakka a cikinta, don haka babu zakka a wakafi, ko dukiyar da mutane suka hada saboda taimakekeniya, in wata matsala ta samu wani daga cikinsu kamar hadari. ko da kuwa ana juya kudin suna kawo riba, shagunan masallaci wakafi ne, don haka ba za'a fitar musu da zakka ba. Don neman karin bayani duba Fataawa Allajnah Adda'imah : 91. Allah ne mafi sani. Jamilu Zarewa
2018-01-31 11:10 · Reply · (0)

Online: Guests: 1




PAGES ZONE



TOP SITES
Click islamicpage.ga Shiga Forum Dinmu Na Musulunci, Wanda Zai Bawa Duk Wanda Yayi Regista A Cikinsa, Damar Postings Da Sauransu. islamicpage.ga
Click HERE Shiga Karuttukan Maluman Sunnah A, darulfikr.com
Click HERE Shiga Shafinmu Kayi Download Vedios Youtube!
Click HERE Idan Kana Sha'awar Kowan Turanci Shiga Nan !
Click Islamicfile.cf Shiga Shafinmu Na, Download Da Upload Na Musulunci, Wanda Zaka Samu Files Masu Yawa Kuma Masu Anfani And E.T.C!
Click HERE Shiga Ka Hada Logo Mai Kyau Anan Free,!
TRANSLATE
RUBUTA RA'AYINKA


Rubuta Word:





Online : 1 user
Today : 13 user
This Week : 569 user
This Month : 811 user
Total all : 271077 visitors
LAST PAGES