The Soda Pop

Contact Us
ISLAMICFORUM.Com.Ng™

*Post reply · Invite friends · From end
* ibnhujjah ​*BAMBANCI TSAKANIN RIIBA DA RIBA*

*Tambaya :*
Assalamu alaikum malam.Don Allah ina da tambaya: wai ma ye riba a musulunci? kuma idan mutum ya siyi abu nera 5 ya halatta ya saida akan nera 8 ?
*Amsa :*
wa alaikum assalam To malama riba ta kasu kashi biyu :
1. Akwai ribar jinkiri, kamar ka ba mutum bashin naira hamsin, ka nemi ya dawo maka da naira sittin, ko kuma idan ka bawa mutum bashi, ya yi jinkirin biya, ka ninninka masa kudin da ka ba shi, irin ribar da ake amsa a banki, za ta shiga cikin wannan bangaren.
2. Ribar fi-fiko, kamar yanzu, ki bada naira 1100 tsofafi, a ba ki naira 1000 sababbi, ko kuma ki bayar da shinkafa ‘yar gwamnati kwano uku, a ba ki shinkafa ta gida kwano hudu.
Duka wadannan nau’oin guda biyu Allah ya haramta su, kuma ya kwashe musu albarka.
Amma idan mutum ya sayi abu naira 5, ya sayar naira 8, wannan ba’a kiran shi riba a musulunci, saboda yana daga cikin riibar da Allah ya halatta, sai dai ana so idan mutum yana siyar da kaya ya saukaka, Annabi s.aw. yana cewa : “Rahamar Allah ta tabbata ga mutumin da idan zai siyar da kaya yake rangwame”, kamar yadda ya zo a hadisin Bhukari mai lamba ta : 2076
Allah shi ne mafi sani
24/4/2013
Amsawa: Dr Jamilu zarewa.
2018-01-11 06:57 · Reply · (0)

Online: Guests: 1




PAGES ZONE



TOP SITES
Click islamicpage.ga Shiga Forum Dinmu Na Musulunci, Wanda Zai Bawa Duk Wanda Yayi Regista A Cikinsa, Damar Postings Da Sauransu. islamicpage.ga
Click HERE Shiga Karuttukan Maluman Sunnah A, darulfikr.com
Click HERE Shiga Shafinmu Kayi Download Vedios Youtube!
Click HERE Idan Kana Sha'awar Kowan Turanci Shiga Nan !
Click Islamicfile.cf Shiga Shafinmu Na, Download Da Upload Na Musulunci, Wanda Zaka Samu Files Masu Yawa Kuma Masu Anfani And E.T.C!
Click HERE Shiga Ka Hada Logo Mai Kyau Anan Free,!
TRANSLATE
RUBUTA RA'AYINKA


Rubuta Word:





Online : 1 user
Today : 88 user
This Week : 169 user
This Month : 411 user
Total all : 270677 visitors
LAST PAGES