Contact Us
ISLAMICFORUM.Com.Ng™

*Post reply · Invite friends · From end
* ibnhujjah DREBAN DA YA ZAMA SABABIN MUTUWAR MUTANE DA YAWA, YAYA KAFFARARSA ZA TA KASANCE ?
Tambaya :
Assalamu Alaikum Sheikh!!!; Mutum ne sukayi accident a cikin mota sai aka kaisu asibiti bayan wasu kwanaki wasu daga. Wanda sukayi accident din suka mutu Shin mal mene matsayin direban motan ?, xaiyi axumine kuma idan xaiyi guda nawa xaiyi saboda ba mutun dayane ya mutuba". Ina fata Sheikh zai amsa don ma amfanin ragowar musulmai masu damuwa irin wan nan. NAGODE Allah ya kara ilimi da imani.
Amsa:
To dan'uwa kisan kuskure yana wajabta abubuwa guda biyu:
1.Diyya wace dangin wanda ya yi kisan za su bayar ga dangin wanda aka kashe da kuskure, saidai in sun yafe.
2. Kaffara, wacce zai 'yanta kuyanga, in bai samu ba sai ya yi azumi :60, kamar yadda aya ta 92 a Suratunnisa'i take nuni zuwa hakan.
Idan sama da mutum daya suka mutu a mota, ya wajaba ga Driban motar ya yiwa kowa kaffara kuma danginsa su biya diyya, mutukar shi ne sababi a hadarin, kamar ya zamana ya wuce danja ko kuma ya yi gudun da ya zarta ka'ida, ko burkinsa ya lalace amma ya ki gyarawa, ko wani abu makamancin haka wanda yake nuna sakacin Driba, ko wuce ka'idarsa.
Idan hadari ya faru wasu suka ji ciwo saboda sakacin Driba ko wuce ka'idarsa, sai suka mutu daga baya, danginsa za su biya diyyarsu kuma zai yiwa kowa kaffara, ko da kuwa bayan shekaru biyar ne da faruwar hadarin, saboda duk dalilin da yake kaiwa zuwa abu, to yana dadidai da abun>
Allah ne mafi sani
Don neman Karin bayani duba : Al'inaya 16, Madalibu Uli-Annuhaa 67 da kuma Fataawa Allajnah Adda'imah 232.
Dr. Jamilu Yusuf Zarewa
2018-06-24 01:17 · Reply · (0)

Online: Guests: 1




PAGES ZONE



TOP SITES
Click islamicpage.ga Shiga Forum Dinmu Na Musulunci, Wanda Zai Bawa Duk Wanda Yayi Regista A Cikinsa, Damar Postings Da Sauransu. islamicpage.ga
Click HERE Shiga Karuttukan Maluman Sunnah A, darulfikr.com
Click HERE Shiga Shafinmu Kayi Download Vedios Youtube!
Click HERE Idan Kana Sha'awar Kowan Turanci Shiga Nan !
Click Islamicfile.cf Shiga Shafinmu Na, Download Da Upload Na Musulunci, Wanda Zaka Samu Files Masu Yawa Kuma Masu Anfani And E.T.C!
Click HERE Shiga Ka Hada Logo Mai Kyau Anan Free,!
TRANSLATE
RUBUTA RA'AYINKA


Rubuta Word:





Online : 1 user
Today : 49 user
This Week : 130 user
This Month : 372 user
Total all : 270638 visitorsUnited States
LAST PAGES

Old school Swatch Watches