Polly po-cket

Contact Us
ISLAMICFORUM.Com.Ng™

*Post reply · Invite friends · From end
* ibnhujjah _FATAWAR NAN AKWAI GYARA!!!_* Malam fatawarka da ka yi akan mijin da matarsa ta neme shi da jima'i, bai amsa mata ba, ba shi da laifi, mun watsa ta a group da yawa, kuma ta hadu da kalubale, ga abin da wata take cewa: Nake ganin idan har aka ce namiji kawai ne zai iya kusantar matarsa duk lokacin da ya so ko tana so ko ba ta so, ita mace idan ta nemi hakan ko bai biya ma ta buqatarta ba sai lokacin da ya so,Anya akwai adalci a hakan.!???., Idan akwai istidlali naqli a taimakamin da su ba aqali ba. Na ga istidlal din na aqali aka kawo a rubutun.Ya za'ayi mace ta nemi mijinta ya qi amince ma ta, duk da kasancewar mace tana da kunya. Amma har ta iya nemansa ka ga kuwa akwai dalilin da ya sa ta neme shi. Ai shi ma namiji ko da bai da sha'awa da an taba shi sha'awarshi za ta motsa.Kenan hakan ba zai zamo dalili da zai sa don mace ta nemi mijinta ba ya ki amincewa da dalilin wai baya da sha'awa. *Amsa* Wa'alaykumussalam, To abin da zan iya cewa shi ne: saduwar da muke magana akanta ibada ce, ibada kuma tana bukatar dalili kafin a tabbatar da ita, babu wani dalili Wanda ya wajabtawa miji amsa kiran matarsa duk lokacin da ta neme shi, sannan yanayi da al'ada ya tabbatar da cewa namiji ba zai iya saduwa da mace ba duk lokacin da ta name shi, saboda Namiji yana bukatar nashadi kafin saduwa, sabanin mace, wacce take a matsayin katifa, wannan yasa malamai da yawa na sharia suka tafi akan cewa ba'a yiwa namiji fyade, tun da in azzakarinsa bai motsa ba, ba zai sadu da mace ba, mace kuwa an cimma daidaito za'a iya mata fyade saboda kamar tirmi take, in har an samu tabarya shike nan, wannan yasa za'a iya saduwa da mace tana bacci sabanin namiji. Kasancewar an ce babu la'anta akansa idan matarsa ta neme shi bai amsa mata ba, ba ya nuna ya halatta ya cutar da ita, yaki saduwa da ita a lokacin da yake da nishadi. Allah shine mafi sani Amsawa:*✍
Dr Jamilu zarewa
2018-02-12 06:28 · Reply · (0)

Online: Guests: 1




PAGES ZONE



TOP SITES
Click islamicpage.ga Shiga Forum Dinmu Na Musulunci, Wanda Zai Bawa Duk Wanda Yayi Regista A Cikinsa, Damar Postings Da Sauransu. islamicpage.ga
Click HERE Shiga Karuttukan Maluman Sunnah A, darulfikr.com
Click HERE Shiga Shafinmu Kayi Download Vedios Youtube!
Click HERE Idan Kana Sha'awar Kowan Turanci Shiga Nan !
Click Islamicfile.cf Shiga Shafinmu Na, Download Da Upload Na Musulunci, Wanda Zaka Samu Files Masu Yawa Kuma Masu Anfani And E.T.C!
Click HERE Shiga Ka Hada Logo Mai Kyau Anan Free,!
TRANSLATE
RUBUTA RA'AYINKA


Rubuta Word:





Online : 1 user
Today : 18 user
This Week : 52 user
This Month : 140 user
Total all : 270406 visitorsUnited States
LAST PAGES