Contact Us
ISLAMICFORUM.Com.Ng™

*Post reply · Invite friends · From end
* ibnhujjah HUKUNCIN CANZA WURI BAYAN SALLAR FARILLA KAFIN SALLAR NAFILA
Tambaya :
Menene asali ko dalili idan mutum ya idar da salla zai yi nafila sai naga ya dan matsa baya ko gaba daga inda yayi sallarsa, akwai hadisi ne akan haka?
AMSA :
To dan'uwa Akwai hadisin da yake nuna haka, saidai wasu malaman hadisin sun raunana shi kamar Bukhari a sahihinsa, a hadisi mai lamba : 848, amma Albani ya inganta shi saboda yawan hanyoyinsa, a cikin littafin Sahihu sunani abi-dawud 38
Saidai malamai suna cewa : ana so ayi hakan saboda gurare da yawa su yi ma mutum shaida,
Amma abin da ya fi ga liman shi ne canza wuri, saboda abin da aka rawaito daga Aliyu - Allah ya kara masa yarda- yana cewa : "Yana daga cikin sunna, liman ya canza wuri idan zai yi sallar nafila" wannan yasa Imamu Ahmad ya karhantawa liman ya yi nafila a inda ya yi sallar farilla, don kar a zaci sallar ba ta kare ba . Fathul-bary 25
ALLAH NE MAFI SANI
2018-05-10 07:59 · Reply · (0)

Online: Guests: 1




PAGES ZONE



TOP SITES
Click islamicpage.ga Shiga Forum Dinmu Na Musulunci, Wanda Zai Bawa Duk Wanda Yayi Regista A Cikinsa, Damar Postings Da Sauransu. islamicpage.ga
Click HERE Shiga Karuttukan Maluman Sunnah A, darulfikr.com
Click HERE Shiga Shafinmu Kayi Download Vedios Youtube!
Click HERE Idan Kana Sha'awar Kowan Turanci Shiga Nan !
Click Islamicfile.cf Shiga Shafinmu Na, Download Da Upload Na Musulunci, Wanda Zaka Samu Files Masu Yawa Kuma Masu Anfani And E.T.C!
Click HERE Shiga Ka Hada Logo Mai Kyau Anan Free,!
TRANSLATE
RUBUTA RA'AYINKA


Rubuta Word:





Online : 1 user
Today : 17 user
This Week : 137 user
This Month : 225 user
Total all : 270491 visitorsUnited States
LAST PAGES

Polly po-cket