Contact Us
ISLAMICFORUM.Com.Ng™

*Post reply · Invite friends · From end
* ibnhujjah *HUKUNCIN SIYAR DA TAKIN MASAI ???* *Tambaya* Assalamu alaikum Akramakallahu, menene hukuncin saye ko sayar da taki na masai? (kashin mutane wanda aka fito da shi daga shadda) don yin amfani da shi a gona? *Amsa* Wa alaikum assalam To malamai suna kasa wannan gida biyu. *1.* dan ya zama ya canza daga najasar zuwa wani suna daban, to wannan ya halatta a siyar da shi a zance mafi inganci, kamar takin zamani, bincike ya nuna ana hada shi da kashin mutum lokacin da ake yinsa, saidai tun da siffarsa ta canza daga siffar kashin mutum din ta hanyar magungunan da aka sanya masa, ka ga zai zama ya halatta a siyar da shi. *2.* Wanda yake yana nan a sifarsa ta kashin dan'adam, to wannan mafiya yawan malamai suna hana siyar da shi saboda najasa ne, saidai malaman Hanafiyya suna halattawa, idan ya cakudu da kasa mai yawa, saboda bukatuwar mutane i zuwa hakan. Duba Raddul-muktar 5 Shafi'iyya kuma suna halatta amfani da shi amma suna hana siyar da shi, duba raudhatu dalibina na Nawawy 32 Allah ne mafi sani. *Amsawa*✍YUSUF ZAREWA*
2018-02-25 12:49 · Reply · (0)

Online: Guests: 1




PAGES ZONE



TOP SITES
Click islamicpage.ga Shiga Forum Dinmu Na Musulunci, Wanda Zai Bawa Duk Wanda Yayi Regista A Cikinsa, Damar Postings Da Sauransu. islamicpage.ga
Click HERE Shiga Karuttukan Maluman Sunnah A, darulfikr.com
Click HERE Shiga Shafinmu Kayi Download Vedios Youtube!
Click HERE Idan Kana Sha'awar Kowan Turanci Shiga Nan !
Click Islamicfile.cf Shiga Shafinmu Na, Download Da Upload Na Musulunci, Wanda Zaka Samu Files Masu Yawa Kuma Masu Anfani And E.T.C!
Click HERE Shiga Ka Hada Logo Mai Kyau Anan Free,!
TRANSLATE
RUBUTA RA'AYINKA


Rubuta Word:





Online : 1 user
Today : 19 user
This Week : 53 user
This Month : 141 user
Total all : 270407 visitorsUnited States
LAST PAGES

Old school Swatch Watches