Contact Us
ISLAMICFORUM.Com.Ng™

*Post reply · Invite friends · From end
* ibnhujjah *HUKUNCIN YIN HUDUBA GA YARON DA AKA HAIFA*
*Tanbaya* Assalamu alaikum malam DAN ALLAH INA NEMAN KARIN BAYANI AKAN HUDUBAR SUNA DA YADDA AKE YI. *Amsa* Wa alaikum assalamu Game da kiran sallah da ikama a kunnen yaron da aka haifa wannan bai inganta ba, saboda hadisin kiran sallah Tirmizi ya rawaito shi da sanadi mai rauni, Baihaki kuma ya rawaito shi a Shu'abul-imani sai dai a sanadinsa akwai maruwaita guda biyu wadanda ake tuhumar su da karya, amma hadisin da ya zo akan yin ikama kuwa, to malamai sun ce hadisi ne na karya. SAI DAI YA TABBATA A SUNNAH ANA TAUNA DABINO A SAWA YARO A BAKI. Allah ne mafi sani. *Amsawa*✍ *DR.JAMILU YUSUF ZAREWA*
2018-02-25 12:17 · Reply · (0)

Online: Guests: 1




PAGES ZONE



TOP SITES
Click islamicpage.ga Shiga Forum Dinmu Na Musulunci, Wanda Zai Bawa Duk Wanda Yayi Regista A Cikinsa, Damar Postings Da Sauransu. islamicpage.ga
Click HERE Shiga Karuttukan Maluman Sunnah A, darulfikr.com
Click HERE Shiga Shafinmu Kayi Download Vedios Youtube!
Click HERE Idan Kana Sha'awar Kowan Turanci Shiga Nan !
Click Islamicfile.cf Shiga Shafinmu Na, Download Da Upload Na Musulunci, Wanda Zaka Samu Files Masu Yawa Kuma Masu Anfani And E.T.C!
Click HERE Shiga Ka Hada Logo Mai Kyau Anan Free,!
TRANSLATE
RUBUTA RA'AYINKA


Rubuta Word:





Online : 1 user
Today : 18 user
This Week : 74 user
This Month : 162 user
Total all : 270428 visitorsUnited States
LAST PAGES

Old school Swatch Watches