Polaroid

Contact Us
ISLAMICFORUM.Com.Ng™

*Post reply · Invite friends · From end
* ibnhujjah INA FAMA DA CIWON KODA, ZAN IYA CIYARWA A MAIMAKON AZUMI ?
Tambaya:
Asalamu Alaikum malamai na inada tambaya macece bata da lafiya na ciwon koda yafara zama kuronik sai satinnan likitoci suka bata shawara duk bayan minti Talatin taci wani Abu daga Abinci kartakoshi to malam yaya za'a billowa maganar Azumi ciyarwa za'a cigaba da yi ko jira za'a yi sai ta warke ta rama ?
Amsa:
Wa alaikum assalam, in har tana tunanin samun sauki, ba za ta ciyar ba, za ta bari ta rama bayan ta samu dama, saboda aya ta: 184 a suratul Bakara ta nuna cewa : wajibin mara lafiya shi ne rama azumin da bai yi ba na Ramadhana bayan ya samu dama a wasu kwanakin.
Mutukar likitoci sun tabbatar ba za ta samu saukin da za ta rama azumi daga baya ba, ya halatta ta ciyar a maimakon kowacce rana.
Allah ne mafi sani.
Dr Jamilu Zarewa.
2018-07-01 13:08 · Reply · (0)

Online: Guests: 1




PAGES ZONE



TOP SITES
Click islamicpage.ga Shiga Forum Dinmu Na Musulunci, Wanda Zai Bawa Duk Wanda Yayi Regista A Cikinsa, Damar Postings Da Sauransu. islamicpage.ga
Click HERE Shiga Karuttukan Maluman Sunnah A, darulfikr.com
Click HERE Shiga Shafinmu Kayi Download Vedios Youtube!
Click HERE Idan Kana Sha'awar Kowan Turanci Shiga Nan !
Click Islamicfile.cf Shiga Shafinmu Na, Download Da Upload Na Musulunci, Wanda Zaka Samu Files Masu Yawa Kuma Masu Anfani And E.T.C!
Click HERE Shiga Ka Hada Logo Mai Kyau Anan Free,!
TRANSLATE
RUBUTA RA'AYINKA


Rubuta Word:





Online : 1 user
Today : 43 user
This Week : 124 user
This Month : 366 user
Total all : 270632 visitors
LAST PAGES