Ring ring

Contact Us
ISLAMICFORUM.Com.Ng™

*Post reply · Invite friends · From end
* ibnhujjahINA SO NA SAN NAFILOLI RAWATIB ?*
*Tambaya*
Salaamoon alaykoom, malam Dan Allaah ina son ingancin wadannan sallolin nafilan 1- raka’ah 12 a wuni Allaah zai gina wa mutum gida a aljannah 2- raka’a takwas kafin sallan azahar da bayan sa wuta ba zai ci shi ba 3- raka’ah hudu kafin sallan la’asar
*Amsa*
Wa alaikum assalam, tabbas hadisi ya tabbata cewa: (Duk wanda ya yi sallolin nafila raka’ioi 12 Allah zai gina masa gida a cikin aljanna.
Zaid bin Arkam daya daga cikin sahabban Annabi (SAW) ya fassara wadanann nafiloli da Sifa kamar haka:
Raka’a biyu kafin sallar asuba, raka’a hudu kafin sallar Azahar, raka’a biyu bayanta, raka’a biyu bayan sallar Magriba, sai kuma raka’a biyu bayan sallar Isha.
Ragowar abin da ka fada ban san shi ba a hadisai a ingantattu, rashin sanina kuma baya nuna babu shi.
Allah ne mafi sani.
Dr Jamilu Zarewa
2018-02-18 23:21 · Reply · (0)

Online: Guests: 1




PAGES ZONE



TOP SITES
Click islamicpage.ga Shiga Forum Dinmu Na Musulunci, Wanda Zai Bawa Duk Wanda Yayi Regista A Cikinsa, Damar Postings Da Sauransu. islamicpage.ga
Click HERE Shiga Karuttukan Maluman Sunnah A, darulfikr.com
Click HERE Shiga Shafinmu Kayi Download Vedios Youtube!
Click HERE Idan Kana Sha'awar Kowan Turanci Shiga Nan !
Click Islamicfile.cf Shiga Shafinmu Na, Download Da Upload Na Musulunci, Wanda Zaka Samu Files Masu Yawa Kuma Masu Anfani And E.T.C!
Click HERE Shiga Ka Hada Logo Mai Kyau Anan Free,!
TRANSLATE
RUBUTA RA'AYINKA


Rubuta Word:





Online : 1 user
Today : 5 user
This Week : 61 user
This Month : 149 user
Total all : 270415 visitors
LAST PAGES