XtGem Forum catalog

Contact Us
ISLAMICFORUM.Com.Ng™

*Post reply · Invite friends · From end
* ibnhujjah *INA SON CIKAKKEN BAYANI AKAN KUL'I?*
*Tambaya* Assalamu alaikum warahmatullah wabarakatuhu. Malam ina so amin cikakken bayani akan kul'i? *Amsa* Wa'alaikum assalam, Khul'i shi ne mace ta fanshi kanta daga wajan mijinta ta hanyar ba shi sadakin da ya ba ta lokacin auranta kamar yadda matar Thabit Bn Kais bn Shammas ta yiwa mijinta a hadisin da ya tabbata a manyan Kundayan musulunci. Ya halatta à shariar Allah mace ta yiwa miijnta Kul'i in har ta ga ba za ta iya tsayawa da hakkokinsa na aure ba, kamar yadda aya ta (229) a suratul BAKARA ta tabbatar da hakan. À zance mafi inganci Kul'i yana saukar da saki daya, saidai yana nisanta mace da mijinta ta yadda ba zai iya sake zama da matar ba, sai in ya bayar da SADAKI sannan an kara daura sabon aure. Allah ne mafi sani 20/06/2017 Amsawa:-Dr. Jamilu Zarewa.
2018-01-18 10:54 · Reply · (0)

Online: Guests: 1




PAGES ZONE



TOP SITES
Click islamicpage.ga Shiga Forum Dinmu Na Musulunci, Wanda Zai Bawa Duk Wanda Yayi Regista A Cikinsa, Damar Postings Da Sauransu. islamicpage.ga
Click HERE Shiga Karuttukan Maluman Sunnah A, darulfikr.com
Click HERE Shiga Shafinmu Kayi Download Vedios Youtube!
Click HERE Idan Kana Sha'awar Kowan Turanci Shiga Nan !
Click Islamicfile.cf Shiga Shafinmu Na, Download Da Upload Na Musulunci, Wanda Zaka Samu Files Masu Yawa Kuma Masu Anfani And E.T.C!
Click HERE Shiga Ka Hada Logo Mai Kyau Anan Free,!
TRANSLATE
RUBUTA RA'AYINKA


Rubuta Word:





Online : 1 user
Today : 7 user
This Week : 63 user
This Month : 151 user
Total all : 270417 visitors
LAST PAGES