Polly po-cket

Contact Us
ISLAMICFORUM.Com.Ng™

*Post reply · Invite friends · From end
* ibnhujjah KUBUTA DAGA FITINTINU DA KALLON HARAM !!!
* *Tambaya :* ASSALAMU ALAIKUM MALLAM TAMBAYATA ANAN SHI NE NA KASANCE MATASHI YARO MAI KIMANIN SHEKARA 20 KUMA INA DA WATA SHA'AWA SOSAI WACCE IDAN TA TASHI HANKALINA BAYA KWANCIYA, KUMA GA YAWAN MAFARKI INA SADUWA DA MATA KALA KALA KUMA KUSAN KULLUM SAI NAYI SHA'AWAR MACE ??? *Amsa :* Wa alaikum assalam To duk wanda yake son ya kubuta daga shaukin mata da kuma da kallon haram, to ya nemi taimakon Allah, sannan ya dawwama akan salloli guda biyar, domin ita sallah tana hana alfasha da mummunan aiki, sannan kuma kar ya manta da addu'a da Kankan da kai a lokutan amsar addu'a ga Allah madaukaki, ( kamar lokacin sahur da tsakanin kiran sallah da ikama da cikin sujjada) ya dinga yawaita cewa : Ya mai jujjuya zukata ka tabbatar da ni akan addininka. Ya kuma yi kokari wajan nisantar wuraren fitina ta hanyar canza su da halal mai tsarki, ya dinga tuna fadin Annabi s.a.w. cewa : (Duk wanda ya bar abu saboda Allah, to Allah zai canza masa da abin da ya fi shi alkairi). Ibnu Mas'ud yana cewa : "Duk wanda wata mace ta burge shi, to ya tuna kazantarta (Fitsarinta da bahayarta) " saboda hakan zai sa ya shi ba ya sha'awarta. Sannan ka yi kokari wajan yin azumin litini da alhamis, saboda yana rage sha'awa, ka kuma nisanci yawan cin kayan-marmari, saboda suna tada sha'awa, kuma mutukar mutum yana cin su, to ko ya yi azumin ba zai rage masa sha'awa ba yadda ya kamata. Allah ne mafi sani
DR. JAMILU YUSUF ZAREWA
2018-02-09 05:53 · Reply · (0)

Online: Guests: 1




PAGES ZONE



TOP SITES
Click islamicpage.ga Shiga Forum Dinmu Na Musulunci, Wanda Zai Bawa Duk Wanda Yayi Regista A Cikinsa, Damar Postings Da Sauransu. islamicpage.ga
Click HERE Shiga Karuttukan Maluman Sunnah A, darulfikr.com
Click HERE Shiga Shafinmu Kayi Download Vedios Youtube!
Click HERE Idan Kana Sha'awar Kowan Turanci Shiga Nan !
Click Islamicfile.cf Shiga Shafinmu Na, Download Da Upload Na Musulunci, Wanda Zaka Samu Files Masu Yawa Kuma Masu Anfani And E.T.C!
Click HERE Shiga Ka Hada Logo Mai Kyau Anan Free,!
TRANSLATE
RUBUTA RA'AYINKA


Rubuta Word:





Online : 1 user
Today : 8 user
This Week : 64 user
This Month : 152 user
Total all : 270418 visitorsUnited States
LAST PAGES