Contact Us
ISLAMICFORUM.Com.Ng™

*Post reply · Invite friends · From end
* ibnhujjah KUNGIYAR CAN TANA AMFANI DA YANSANDA KIRISTOCI DOMIN CIN MUTUNCIN MALAMAN MUSULUNCI:
1. Kungiyar CAN tana yin amfani da 'Yan sanda, da alkalai kiristoci domin cin mutuncin Malaman Musulunci a garin Jalingo.
2. Abin da tsarin mulkin Nigeria ya ce shi ne: kowa da kowa yana iya yin addinin da ya zaba wa kansa, babu kuma inda aka kayyade cewa sai ya kai shekara kaza da kaza kafin ya iya zaba wa kansa addinin da zai bi.
3. Tsarin mulkin Nigeria ya yadda da cewa duk wanda, ko wacce ta kai shekaru 18 zuwa sama, to ita, ko shi suna karkashin lurar kansu ne, ba karkashin lurar iyayensu ba.
4. Abin da ke faruwa shi ne: a nan garin Jalingo ana samun kiristoci maza da mata da suka kai shekaru 18 zuwa sama suna zuwa su karbi Musulunci a hannayen Maluman Musulunci, to amma sai kungiyar CAN ta yi amfani da 'Yan sanda kiristoci wadanda su ne suka fi yawa a cikin 'yan sanda na garin suna kama Maluman suna kullewa da tuhumar cewa wai sun sace wadanda suka musuluntar da su din ne!! Haka ma kuma ita kungiyar CAN din take yin amfani da wasu alkalai kiristocin domin zartar da wannan zalunci na kungiyar CAN din a kan su Maluman!!
5. Muna kira ga Inspector General na 'yan sanda da ya binciki wannan aika-aika da wasu kiristoci yan sanda ke yi a garin Jalingo domin a tsaida wannan zaluncin a kuma hukunta masu biye wa kungiyar CAN domin cin mutuncin Maluman Musulunci wadanda ba su yi wani abu da ya keta dokar Nigeria ba a lokacin da suka musuluntar da wanda ya kai shekaru 18, Ko suka ba shi gurin zama suke kuma karantar da shi addinin da ya zaba wa kansa.
6. Muna kuma yin kira ga shugaban alkalan Nigeria da shi ma ya yi abin da muka nemi shugaban 'yan sanda da yin shi.
7. Lalle Maluman Musulunci a garin Jalingo suna cikin takurawa, da zalunci daga 'yan sanda kiristoci wadanda suka daura damarar biya wa kungiyar CAN bukatunta na zalunci.
Allah Ka taimake mu Ka raba Nigeria da sharrin dukkan masharranta. Ameen.
2018-06-19 20:44 · Reply · (0)

Online: Guests: 1




PAGES ZONE



TOP SITES
Click islamicpage.ga Shiga Forum Dinmu Na Musulunci, Wanda Zai Bawa Duk Wanda Yayi Regista A Cikinsa, Damar Postings Da Sauransu. islamicpage.ga
Click HERE Shiga Karuttukan Maluman Sunnah A, darulfikr.com
Click HERE Shiga Shafinmu Kayi Download Vedios Youtube!
Click HERE Idan Kana Sha'awar Kowan Turanci Shiga Nan !
Click Islamicfile.cf Shiga Shafinmu Na, Download Da Upload Na Musulunci, Wanda Zaka Samu Files Masu Yawa Kuma Masu Anfani And E.T.C!
Click HERE Shiga Ka Hada Logo Mai Kyau Anan Free,!
TRANSLATE
RUBUTA RA'AYINKA


Rubuta Word:





Online : 1 user
Today : 6 user
This Week : 62 user
This Month : 49 user
Total all : 270315 visitorsUnited States
LAST PAGES

Polly po-cket