Contact Us
ISLAMICFORUM.Com.Ng™

*Post reply · Invite friends · From end
* ibnhujjah MANUFOFIN ALWALA DA TSARKI Tambaya:
Malam ina son bayani akan manufar da tasa ake yin alwala ?? Amsa: Addinin musulunci addini ne na tsafta, yana umarni da tsaftar ciki da ta waje, Wannan yasa ya yi umarni da alwala yayin kowacce sallah, da kuma tsarki idan mutum ya shiga bandaki ko kuma janaba ta same shi, kamar yadda ya yi umarni da rage gashin baki da kuma yanke farce. Ilimin zamani ya zo ya tabbatar da muhimmancin alwala da wankan janabar da musulunci ya yi umarni da su, domin littattafan likitanci sun tabbatar da cewa: "Fatar dan'adam tana tara wasu kwayoyin cututtuka, musamman wurare masu danshi kamar hammata, gashi, kuma alwala da wanka suna tafiyar da mafi yawan wadannan kwayoyi, saboda alwala, tana tsarkake gabobin da suke bude, wanka kuma yana tsarkake dukkan jiki". Ga wasu daga cikin hikimomin da suka sa aka shar'anta tsarki, da kuma alwala a musulunci : 1. Neman yardar Allah madaukaki, domin duk lokacin da mutum ya yi alwala ko yayi tsarki to yana tabbatar da umarnin Allah ne. 2. Tunkude kwayoyin cuta, wadanda za su iya samun mutum idan bai yi tsarki ba. 3. Tabbatar da lafiyar gabobi. 4. Tsarkaka daga zunubai da kuma samun lada mai yawa kamar yadda aya ta (6) a Suratul Ma'ida ta yi bayanin haka. 5. Sabawa kai, da abubuwa madaukaka. Don neman karin bayani duba: Makasidush Sharia na Jamilu Zarewa Shafi na: 221. Allah ne mafi sani.
Dr Jamilu Yusuf Zarewa.
2018-01-21 15:46 · Reply · (0)
online pharmacy canada <a href="http://canadianonlinexyz.com/">online pharmacy no prescription</a>
http://canadianonlinexyz.com/
<a href=http://canadianonlinexyz.com/>canada drugs no prescription needed</a>
2018-06-23 12:43 · Reply · (0)

Online: Guests: 1




PAGES ZONE



TOP SITES
Click islamicpage.ga Shiga Forum Dinmu Na Musulunci, Wanda Zai Bawa Duk Wanda Yayi Regista A Cikinsa, Damar Postings Da Sauransu. islamicpage.ga
Click HERE Shiga Karuttukan Maluman Sunnah A, darulfikr.com
Click HERE Shiga Shafinmu Kayi Download Vedios Youtube!
Click HERE Idan Kana Sha'awar Kowan Turanci Shiga Nan !
Click Islamicfile.cf Shiga Shafinmu Na, Download Da Upload Na Musulunci, Wanda Zaka Samu Files Masu Yawa Kuma Masu Anfani And E.T.C!
Click HERE Shiga Ka Hada Logo Mai Kyau Anan Free,!
TRANSLATE
RUBUTA RA'AYINKA


Rubuta Word:





Online : 1 user
Today : 51 user
This Week : 132 user
This Month : 374 user
Total all : 270640 visitorsUnited States
LAST PAGES

Lamborghini Huracán LP 610-4 t