The Soda Pop

Contact Us
ISLAMICFORUM.Com.Ng™

*Post reply · Invite friends · From end
* ibnhujjah Rooting samun dama ce akan operating system din wayar ka, domin sarrafa ta
yadda kake so, idan kai masanin
computer ne rooting Kaman samun dama ne akan windows dinka ko administrator rights, misali a café idan zakayi wani abu
se ace you do not have permission to do dat, sabida administrator din ya qayya de maka abunda zaka iya yi, rooting kenan zata
baka daman yin komai da administrator yake yi. idan kai masanin wayar symbian
ne Kaman yadda amfani da x-plore take nuna maka komai haka folders din android zata koma idan anyi rooting, koda kuma ba’ayi rooting ba zaka iya
installing application me buqatar rooting sede bazatayi aiki ba, zata rubuta root access denied ko tace no root privileges…
Rooting tana bada daman shiga lungu da saqon wayar ka, akwai restrictions da
yawa a wayoyin android amma sanadiyar
rooting se kaga ka samu dama ka wuce restrictions din…
Kenan a taqaice yin haka a Android kaman Hacking ne a Symbian, kunsan itama
symbian ana mata hack domin samun dama nayin wasu abubuwa akanta cikin sauki wanda rashin yi mata wannan hack din xai iya hanaka yin wani abun sannan
kuma Kaman jailbreaking ne a iOS
(iPhone, da iPad)…
kuma Android kadai a keyiwa rooting
MENE NE AMFANIN ROOTING? KUMA DOLE NE SE NAYI ROOTING NA WAYANA NA ANDROI?
A’a ba dole bane kayi rooting wayar ka ta android idan kai ba irin wanda baya riqe waya dan fashion bane sai dan sirrikan da ke wayar tare da karantar ita kanta
wayar ta inda duk wata matsala zaka iya
sanin dalilin ta… Idan burin ka shine kaga
ka riqe wayan kana kira, koka hau 2go ko
fb, ko kayi chatting a whatsapp, ko kallon
videos da daukan hoto to baka da buqatan rootin.
Amma idan kai burin ka
ka cika wayar da application ne kuma kai
ma,abocin browsing ne da son ganin kana
upgrading version din android dinka
Kaman yadda masu bb sukeyi, ko ka canza ma wayar fasali ta yadda wani can me irin wayar ka zeyi mamakin ganin
naka domin banbancin su a application to
kana buqatar rooting.
AMFANIN ROOTING SUNA NAN KAMAN HAKA
1. Zaka samu daman installing HD game masu girman gaske, kuma ya hau wayar
ka koda kuwa ba HD bace.
2. Zaka samu daman installing
applications kowani iri, Kaman file explores masu bude zip files harda ganin qoqon cikin wayar, da applications
Kaman anti virus wanda ze kare ka daga virus gurin browsing ko ta Bluetooth,
3. Rooting ze baka daman using VPN
service wanda shi aikin VPN shine ya boye ip address dinka ta yadda idan kana
Nigeria kana browsing, ze riqa nunawa Kaman kana wani qasa ne can waje, kuma idan akwai restrictions misali
Kaman MTN to VPN din ze hana mtn blocking dinka… (Har Free Browsing zaka iya yi idan kayi rooting)
4. Rooting zai baka daman qara RAM din wayar ka, idan kai masanin computer ne zaka fahimci mene ne RAM, shi, RAM wani
Hardware ne wanda ke taimaka wa gurin
saurin sarrafa abu a na’urar ka, saurin wayar ka ta Android is determined by the
availability of your RAM, wasu RAM din wayar su rabin 1 GIG
RASHIN AMFANIN ROOTING
Duk wani abu da kuka sani to yana da amfani kuma yana da rashin amfani dan haka ga rashin amfanin rooting kamar
haka:
Idan anyi rooting to yayin root din sai aka samu matsala wayar babu charge
mai yawa ana cikinyi sai wayar ta dauke to anan ma ana samun matsala kamar haka,
Makalewar waya, kokuma taci file
samun virus barkatai
budewar data da kanta,
Haka zalika wani lokacin idan kayi root na wayar idan bakayi daceba to wayar
gabaki daya zata rikice da din gama wasu abubuwan daban dabam domin kuma idan kayi root to duk wata iyaka da
makera wayar suka gindayawa wannan wayar to ka kawar wannan iyakar, misali lokacin da akayi wayar an ka,ide mata iya
apps ko games din da xata iya dauka
kuma zata iya budewa to yayin dakayi
root ka riga daka ruguza wannan iyakar
zaka iya sanya mata komi to kunga kwa
idan akace wayar ta zarce iyakar abin da tazo dashi to kungakwa za,a iya samun
matsala.
Sabo da haka idan kasan wayarka
amfaninta a wajenka iya kallo browsing games da sauransu to babu bukatar kayiwa wayanka root, amma idan kai
maison ganin kasan sirrin tane kuma ka iya abubuwa kala kala wadanda idan wani ya gani saiya karyata da sauransu
de to wayarka tana bukatar root,
. Dan haka idan zakayi root na wayarka ka tabbatar wayarka tanada chaji full sannan kayi saboda gudun kada ta dauke.
Ku jira darasi na yanda ake rooting
2018-02-05 14:44 · Reply · (0)

Online: Guests: 1




PAGES ZONE



TOP SITES
Click islamicpage.ga Shiga Forum Dinmu Na Musulunci, Wanda Zai Bawa Duk Wanda Yayi Regista A Cikinsa, Damar Postings Da Sauransu. islamicpage.ga
Click HERE Shiga Karuttukan Maluman Sunnah A, darulfikr.com
Click HERE Shiga Shafinmu Kayi Download Vedios Youtube!
Click HERE Idan Kana Sha'awar Kowan Turanci Shiga Nan !
Click Islamicfile.cf Shiga Shafinmu Na, Download Da Upload Na Musulunci, Wanda Zaka Samu Files Masu Yawa Kuma Masu Anfani And E.T.C!
Click HERE Shiga Ka Hada Logo Mai Kyau Anan Free,!
TRANSLATE
RUBUTA RA'AYINKA


Rubuta Word:





Online : 1 user
Today : 5 user
This Week : 28 user
This Month : 15 user
Total all : 270281 visitors
LAST PAGES