XtGem Forum catalog

Contact Us
ISLAMICFORUM.Com.Ng™

*Post reply · Invite friends · From end
* ibnhujjah *MEYA SA ALJANU SUKE SHIGA JIKIN MUTANE ?*
*Tambaya:*
Assalamu alaikum malam, me yake kawo aljanu jikin Dan adam, Kuma meza a yi a rabu da su?
*Amsa:*
Wa alaikum assalam sakaci da ibada da zikirori na daga cikin abubuwan da suke kawo aljanu,duk mutumin da yake yawan azkar yake kuma kiyaye dokokin Allah,da wuya aljani ya shiga jikinsa, Saboda şu zikirorin safe da yamma da na kwanciya bacci da shiga bandaki da fitowa suna kariya daga shaidanu.
Saidai ko da mutum yana da nagarta, aljani yana iya shiga jikin mutum ta hanyar sihiri ko kambun baka, ko yawan fushi.
Ayoyin Alqur'ani na korar aljani daga jikin dan'adam,musamman Suratul Bakara da Kula'uzai biyu da ayatul kursiyyu da surorin tauhidi guda biyu.
Allah ne mafi sani.
*Amsawa*
*DR. JAMILU YUSUF ZAREWA*
2018-05-13 04:49 · Reply · (0)

Online: Guests: 1




PAGES ZONE



TOP SITES
Click islamicpage.ga Shiga Forum Dinmu Na Musulunci, Wanda Zai Bawa Duk Wanda Yayi Regista A Cikinsa, Damar Postings Da Sauransu. islamicpage.ga
Click HERE Shiga Karuttukan Maluman Sunnah A, darulfikr.com
Click HERE Shiga Shafinmu Kayi Download Vedios Youtube!
Click HERE Idan Kana Sha'awar Kowan Turanci Shiga Nan !
Click Islamicfile.cf Shiga Shafinmu Na, Download Da Upload Na Musulunci, Wanda Zaka Samu Files Masu Yawa Kuma Masu Anfani And E.T.C!
Click HERE Shiga Ka Hada Logo Mai Kyau Anan Free,!
TRANSLATE
RUBUTA RA'AYINKA


Rubuta Word:





Online : 1 user
Today : 44 user
This Week : 44 user
This Month : 286 user
Total all : 270552 visitorsUnited States
LAST PAGES