Pair of Vintage Old School Fru

Contact Us
ISLAMICFORUM.Com.Ng™

*Post reply · Invite friends · From end
* ibnhujjah *MIJINA BA YA AZUMI SAI YA GA WATA, KO YA HALATTA NA BUTSARE MASA ???*
*Tambaya*
Salamun alaikum, Dr.
Tambaya ce aka jefa mani ina gabatar da darasi wa mata, mace ce mijinta bai yarda ya dauki azumi ba sai ya ga wata da kansa )bai yarda da sanarwar Sarkin Musulmi ba(, to inda mushkilar take shi ne, ita matarsa ta yarda da sanarwar Sarkin Musulmi amma sai ya ce kada ta kuskura ta dauki azumin, to shin minene matsayinta? Domin ta ajiye azumin saboda tsoron kada ya wulaqanta ta.
*Amsa*
Wa alaikum assalam A Zahiri ba za ta masa biyayya a nan ba, Tun da Azumi rukuni ne daga cikin ginshikan musulunci.
Annabi SAW yana cewa:
""
"Ana yiwa jagora biyayya ne idan ya yi umarni da abin da ya dace da sharia"
Sannan yana cewa: "Ana yin azumi ne ranar da mutane suke yin azumi"
Allah ne mafi sani
*Amsawa*
*DR. JAMILU YUSUF ZAREWA*
2018-05-24 14:18 · Reply · (0)

Online: Guests: 1




PAGES ZONE



TOP SITES
Click islamicpage.ga Shiga Forum Dinmu Na Musulunci, Wanda Zai Bawa Duk Wanda Yayi Regista A Cikinsa, Damar Postings Da Sauransu. islamicpage.ga
Click HERE Shiga Karuttukan Maluman Sunnah A, darulfikr.com
Click HERE Shiga Shafinmu Kayi Download Vedios Youtube!
Click HERE Idan Kana Sha'awar Kowan Turanci Shiga Nan !
Click Islamicfile.cf Shiga Shafinmu Na, Download Da Upload Na Musulunci, Wanda Zaka Samu Files Masu Yawa Kuma Masu Anfani And E.T.C!
Click HERE Shiga Ka Hada Logo Mai Kyau Anan Free,!
TRANSLATE
RUBUTA RA'AYINKA


Rubuta Word:





Online : 1 user
Today : 1 user
This Week : 91 user
This Month : 179 user
Total all : 270445 visitorsUnited States
LAST PAGES