XtGem Forum catalog

Contact Us
ISLAMICFORUM.Com.Ng™

*Post reply · Invite friends · From end
* ibnhujjah NA KARBI KYAUTA DAGA KARUWA , KO YA HALATTA NA AMFANA DA ITA ?

Tambaya:
assalam,malam akwai hujjar da ta kore kar6ar kyauta daga karuwa ?
Amsa:
Tabbas Annabi s.aw. ya haramta cin kudin karuwa, wanda ta samu ta hanyar karuwanci, kamar yadda hakan ya zo a hadisi mai lamba : 1567, wanda Muslim ya rawaito
Saidai malamai suna cewa : Duk wanda ya zama a cikin dukiyarsa akwai halal da haram, to idan ya maka kyauta za ka iya amsa, mutukar ba ka tabbatar daga haram ya dauko ya baka ba, saboda Annabi s.a.w. ya yi mu’amala da yahudawa kuma a cikin dukiyarsu akwai halal da haram, har ma ya mutu silkensa na yaki yana jingene a wajansu.
Don neman Karin bayan duba Al-muhallah na Ibnu Hazm 6/184.
Allah ne mafi sani
Dr. Jameel Zarewa
2018-02-04 05:55 · Reply · (0)

Online: Guests: 1




PAGES ZONE



TOP SITES
Click islamicpage.ga Shiga Forum Dinmu Na Musulunci, Wanda Zai Bawa Duk Wanda Yayi Regista A Cikinsa, Damar Postings Da Sauransu. islamicpage.ga
Click HERE Shiga Karuttukan Maluman Sunnah A, darulfikr.com
Click HERE Shiga Shafinmu Kayi Download Vedios Youtube!
Click HERE Idan Kana Sha'awar Kowan Turanci Shiga Nan !
Click Islamicfile.cf Shiga Shafinmu Na, Download Da Upload Na Musulunci, Wanda Zaka Samu Files Masu Yawa Kuma Masu Anfani And E.T.C!
Click HERE Shiga Ka Hada Logo Mai Kyau Anan Free,!
TRANSLATE
RUBUTA RA'AYINKA


Rubuta Word:





Online : 1 user
Today : 21 user
This Week : 577 user
This Month : 819 user
Total all : 271085 visitors
LAST PAGES