Contact Us
ISLAMICFORUM.Com.Ng™

*Post reply · Invite friends · From end
* ibnhujjah RABON GADO (11) - GADON MATA-MAZA ! !
Tambaya :
Slm, idan mutum ya mutu ya bar mata-maza da 'yan'uwa, yaya rabon gadon zai kasance ?
Amsa :
To dan'uwa mata- maza shi ne wanda yake da al'aurar mace da ta namiji, kuma ya kasu kashi biyu :
1. Akwai mara rikitarwa, wato wanda aka gane inda ya fi karfi, kamar ya zama yana haila, kaga za'a riskar da shi da mace wajan rabon gado, ko ya zama yana fitsari ta al'aurar namiji, to wannan hukuncinsa hukuncin namiji a wajan rabon gado, haka nan idan ya zama yana da gemu da gashin baki.
2. Mai rikitarwa, wannan shi ne wanda aka kasa gane inda ya fi karfi, kamar ya zama yana fitsari ta ala'aura biyu, kuma ba wanda yafi fitowa da karfi ko da yawa a cikinsu, ko kuma ya zama yana da gemu, kuma yana haila.
Idan har mata maza ya balaga ba'a gane inda yafi karfi ba, to za'a ba shi rabin gadon mace ne, da rabin gadon namiji.
Duba : Attahkikat almardhiyya fi-mabahithil-fardhiyya shafi na 206.
Allah ne mafi sani .
Jamilu Zarewa
2018-05-10 16:54 · Reply · (0)

Online: Guests: 1




PAGES ZONE



TOP SITES
Click islamicpage.ga Shiga Forum Dinmu Na Musulunci, Wanda Zai Bawa Duk Wanda Yayi Regista A Cikinsa, Damar Postings Da Sauransu. islamicpage.ga
Click HERE Shiga Karuttukan Maluman Sunnah A, darulfikr.com
Click HERE Shiga Shafinmu Kayi Download Vedios Youtube!
Click HERE Idan Kana Sha'awar Kowan Turanci Shiga Nan !
Click Islamicfile.cf Shiga Shafinmu Na, Download Da Upload Na Musulunci, Wanda Zaka Samu Files Masu Yawa Kuma Masu Anfani And E.T.C!
Click HERE Shiga Ka Hada Logo Mai Kyau Anan Free,!
TRANSLATE
RUBUTA RA'AYINKA


Rubuta Word:





Online : 1 user
Today : 8 user
This Week : 8 user
This Month : 250 user
Total all : 270516 visitors
LAST PAGES

Ring ring