Contact Us
ISLAMICFORUM.Com.Ng™

*Post reply · Invite friends · From end
* ibnhujjah SANYA TURARE GA MATA

Sanya turare Sunnace ta Annbi SAW,Manzon Allah SAW yana cewa;
*(....Kuma an sanya min turare cikin abin jin dadi....)*

Ana sanin Manzon Allah SAW ya taho waje ta hanyar kamshin turarensa.
@صحيح الجامع.

Sayyadina Abubakar Assadiq R.A lokacin da Manzon Allah SAW ya rasu,sai ya sumbacesa yace;
*"Manzon Allah SAW kamshi kake lokacin kana raye kuma bayan rasuwarkama kamshi kake"*

Manzon Allah SAW ya hada Mata sanya turare sufita saboda
Turare yana cikin ado da sinidirin motsa sha'awa.

Turare kala biyune na mata:
1-Akwai turare wanda kamshinsa yake tashi daga nesa wannan haramunne mace tasanya shi ta fita sai dai ta sanya agidanta da mijinta. Domin babu abinda yake saurin tunawa namiji son jima'i irin turaran mace da kamshenta.

2-Marar tashin kashi sai a zo kusa da ita za'aji kamshinsa,to wannan shine ake so mace ta sanya lokacin fita domin sanya turare ibadane

Manzon Allah SAW yana cewa;
*(Idan mace ta sanya turare sai da gitta ga wasu mutane dan suji kamshin turarenta,to mazinaciyace)*
@صححـه الألـبـانـي فـي صـحيح الجامـع ـ رقـم : (323) ]|

Daga Abi Musa Al'ash'ary R.A yace: Manzon Allah s.a.w yace:
(Idan mace ta sanya Turare ta wuce wajan mutane dan suji kamshin wannan turare,tana da kaza da kaza)ya fadi maganganu masu nauyi sosai akanta.

Awata riwayar yace:
(Ita mazinaciyace).
@ﺣﺴﻦ ﺻﺤﻴﺢ ﺃﺧﺮﺟﻪ ﺃﺑﻮ ﺩﺍﻭﺩ ﻭﺍﻟﺘﺮﻣﺬﻱ ﻭﺍﻟﻨﺴﺎﺋﻲ.

Manzon Allah SAW yace;
*(Wannan yana cikin ainashin zina da macen da zata sanya turare sannan tazo ta wuce wajan zaman mutane dan suji kamshinsa)*
@صحـحه الألـبـانـي فـي صـحيح الجامـع - رقـم : (4540) ]|

Note
*(Wannan fa duk manzon Allah SAW yana maganane ga sanya turaren da kamshinsa yake tashi sannan sanyawa lokacin fita amma idan turarene wanda ba'a jin kamshinsa sai anzo kusa da ita babu laifi ta sanya lokacin fita,haka ko mai kashin ne dan ta sanya a gidanta haka akafi so)*


المٌـنـَاويٌ - رَحـٌمه الله تعالى
Yana cewa;
*(Fadin Manzon Allah SAW cewa ita mazinaciyace yana nufin tana kirane zuwa yinta domin kamshin turare yana motsa sha'awa......"*
@فيـض القـــدير : (1/355) ]|


Allah ne mafi sani


Allah ya sanya iyayenmu mata su chanza wannan hali
2018-06-22 00:50 · Reply · (0)

Online: Guests: 1




PAGES ZONE



TOP SITES
Click islamicpage.ga Shiga Forum Dinmu Na Musulunci, Wanda Zai Bawa Duk Wanda Yayi Regista A Cikinsa, Damar Postings Da Sauransu. islamicpage.ga
Click HERE Shiga Karuttukan Maluman Sunnah A, darulfikr.com
Click HERE Shiga Shafinmu Kayi Download Vedios Youtube!
Click HERE Idan Kana Sha'awar Kowan Turanci Shiga Nan !
Click Islamicfile.cf Shiga Shafinmu Na, Download Da Upload Na Musulunci, Wanda Zaka Samu Files Masu Yawa Kuma Masu Anfani And E.T.C!
Click HERE Shiga Ka Hada Logo Mai Kyau Anan Free,!
TRANSLATE
RUBUTA RA'AYINKA


Rubuta Word:





Online : 1 user
Today : 10 user
This Week : 30 user
This Month : 118 user
Total all : 270384 visitorsUnited States
LAST PAGES

Teya Salat