Snack's 1967

Contact Us
ISLAMICFORUM.Com.Ng™

*Post reply · Invite friends · From end
* ibnhujjah SHIN YA HALATTA NA TAIMAKAWA CRISTER DA JINI ?* *Tambaya* Assalamu alaekum! Malam dan girman Allah ko ya halatta mutum ya baiwa christa jini a asibiti, ganin cewar christan ya shiga wani hali kuma akwai sanayyah tsakanina da shi? *Amsa* Wa alaikumus salam To malam wannan mas'alar tana daga cikin mas'aloli sababbi wadanda ba'a san su ba a can baya, amma kuma Mujamma'u fiqhul-islamy da ke Makka a saminarsu ta takwas wacce aka yi a ranar 19-28 na janairun shekarar 1985, sun tabbatar da halaccin taimakawa crista da jini idan yana rashin lafiyar da ake bukatar hakan, mutukar ana zaman lafiya da shi, saboda hakan yana daga cikin tamakekeniyar da Allah ya yi umarni da ita, kamar yadda Allah yake cewa a cikin suratul-Mumtahanah aya ta : 8, "Allah ba ya hana ku ku kyautatawa kafiran da ba su yake ku ba" sannan hakan zai kara fito da alkairin da yake cikin musulunci, ta yadda wasu za su yi sha'awarsa . Amma idan akwai yaki tsakaninsa da musulmai to bai halatta a ba shi ba, sai in ya kasance ribatacce ne a tsakanin musulmai, ko kuma ana tunanin hakan zai iya jawowa ya shiga musulunci . Allah ne mafi sani. Don neman Karin bayani duba Fatawaa Nurun Aladdarb : 1/376. *
Dr Jameel Zarewa
2018-02-12 06:35 · Reply · (0)

Online: Guests: 1




PAGES ZONE



TOP SITES
Click islamicpage.ga Shiga Forum Dinmu Na Musulunci, Wanda Zai Bawa Duk Wanda Yayi Regista A Cikinsa, Damar Postings Da Sauransu. islamicpage.ga
Click HERE Shiga Karuttukan Maluman Sunnah A, darulfikr.com
Click HERE Shiga Shafinmu Kayi Download Vedios Youtube!
Click HERE Idan Kana Sha'awar Kowan Turanci Shiga Nan !
Click Islamicfile.cf Shiga Shafinmu Na, Download Da Upload Na Musulunci, Wanda Zaka Samu Files Masu Yawa Kuma Masu Anfani And E.T.C!
Click HERE Shiga Ka Hada Logo Mai Kyau Anan Free,!
TRANSLATE
RUBUTA RA'AYINKA


Rubuta Word:





Online : 1 user
Today : 17 user
This Week : 73 user
This Month : 161 user
Total all : 270427 visitorsUnited States
LAST PAGES