Contact Us
ISLAMICFORUM.Com.Ng™

*Post reply · Invite friends · From end
* ibnhujjah *SURORIN DA AKE KARANTAWA A RAKA'O'IN ALFJIR *
*Tambaya*
Assalamu Alaikum malam dan Allah idan mutum zaiyi sallar raka 'atanul fijir akwai surorin da a Ke karantawa ne ko kuma kowace sura mutum zai iya karantawa
*Amsa*
Wa alaikum assalam Ana so ya karanta KULLIYA a raka'a ta farko sai kulhuwallahu a raka'a ta biyu duka bayan Fatiha, Kamar yadda ya tabbata a hadisin Abu-hurairah ingantacce.
Ya halatta ki karanta wasu SURORIN wadanda ba wannan ba, tare da cewa karanta su shi ne ya fi.
Allah ne mafi sani
*Amsawa*
*DR. JAMILU YUSUF ZAREWA
2018-05-22 12:51 · Reply · (0)

Online: Guests: 1




PAGES ZONE



TOP SITES
Click islamicpage.ga Shiga Forum Dinmu Na Musulunci, Wanda Zai Bawa Duk Wanda Yayi Regista A Cikinsa, Damar Postings Da Sauransu. islamicpage.ga
Click HERE Shiga Karuttukan Maluman Sunnah A, darulfikr.com
Click HERE Shiga Shafinmu Kayi Download Vedios Youtube!
Click HERE Idan Kana Sha'awar Kowan Turanci Shiga Nan !
Click Islamicfile.cf Shiga Shafinmu Na, Download Da Upload Na Musulunci, Wanda Zaka Samu Files Masu Yawa Kuma Masu Anfani And E.T.C!
Click HERE Shiga Ka Hada Logo Mai Kyau Anan Free,!
TRANSLATE
RUBUTA RA'AYINKA


Rubuta Word:





Online : 1 user
Today : 8 user
This Week : 128 user
This Month : 216 user
Total all : 270482 visitors
LAST PAGES

Polaroid