Contact Us
ISLAMICFORUM.Com.Ng™

*Post reply · Invite friends · From end
* ibnhujjah _TA KI YARDA DA MIJINTA SABODA TANA AZUMIN NAFILA??_*
*_Tambaya_*
AssalamuAlaikum.
Mallam inna da tambaya ? Yaya hukuncin Matar da miji ya bukacheta sannan tana Azumin sunna. Ta ki ta Aminche mishi
*_Amsa_*
Wa aleikum assalam,
ta yi kuskure ya kamata ta amsa kiran mijinta, saboda azumin sunna ya halatta a karya shi ko da babu dalili, Annabi (SAW) yana cewa"Mai azumin nafila sarkin kansa ne ina ya Ga dama ya cigaba da azumin, in kuma ya so ya karya " kamar yadda Tirmizi ya rawaito a Sunan
Allah ne mafi sani.
*_Dr, Jamilu Zarewa_*
2018-01-31 11:06 · Reply · (0)

Online: Guests: 1




PAGES ZONE



TOP SITES
Click islamicpage.ga Shiga Forum Dinmu Na Musulunci, Wanda Zai Bawa Duk Wanda Yayi Regista A Cikinsa, Damar Postings Da Sauransu. islamicpage.ga
Click HERE Shiga Karuttukan Maluman Sunnah A, darulfikr.com
Click HERE Shiga Shafinmu Kayi Download Vedios Youtube!
Click HERE Idan Kana Sha'awar Kowan Turanci Shiga Nan !
Click Islamicfile.cf Shiga Shafinmu Na, Download Da Upload Na Musulunci, Wanda Zaka Samu Files Masu Yawa Kuma Masu Anfani And E.T.C!
Click HERE Shiga Ka Hada Logo Mai Kyau Anan Free,!
TRANSLATE
RUBUTA RA'AYINKA


Rubuta Word:





Online : 1 user
Today : 28 user
This Week : 584 user
This Month : 826 user
Total all : 271092 visitors
LAST PAGES

Pair of Vintage Old School Fru