XtGem Forum catalog

Contact Us
ISLAMICFORUM.Com.Ng™

*Post reply · Invite friends · From end
* ibnhujjah WA YA FI KOWA KARYA A CIKIN HALITTUN ALLAH ?
Tambaya : Don Allah malam a cikin kungiyoyin gaba daya wadanda ake dangantawa da musulunci wadanne ne suka fi kirkiro abubuwan da ba su da alaka da musulunci, don su kare akidarsu ? Amsa : To dan'uwa gaba daya a cikin kungiyoyin musulunci babu wadanda suka fi 'yan shi'a karya, ga abin da daya daga cikin magabata yake cewa : Ma'abota ilimi da masu hankali sun yi ittifaki cewa : Rafidha sune kungiyar da suka fi kowa karya, kuma karyarsu dadaddiya ce, wannan ya sa malaman hadisi suke banbance su daga mutane saboda yawan karyar su, ga maganganun wasu daga cikinsu : Abuhatim Arrazy yana cewa : "An tambayi Malik game da rafidha (Yan shi'a) sai ya ce : "Kar ku yi Magana da su, kar kuma ku yi riwaya daga gare su, saboda suna karya" Imamush Shafi'i yana cewa " Ban taba ganin wadanda su ka fi iya shaidar zurr ba, kamar Rafidha" Sharik kuma yana cewa : "Ina daukar ilimi daga duk wanda na hadu da shi amma ban da Rafidha, saboda suna yiwa Annabi s.a.w. karya" Duk wanda ya jarraba su, sai gane tsananin karyarsu, ta yaya zuciya za ta amince da wanda karyarsa ta yi yawa ?. Duba Minhaaj 27 Allah ne mafi sani. Dr.Jamilu Yusuf Zarewa
2018-01-21 15:51 · Reply · (0)

Online: Guests: 1




PAGES ZONE



TOP SITES
Click islamicpage.ga Shiga Forum Dinmu Na Musulunci, Wanda Zai Bawa Duk Wanda Yayi Regista A Cikinsa, Damar Postings Da Sauransu. islamicpage.ga
Click HERE Shiga Karuttukan Maluman Sunnah A, darulfikr.com
Click HERE Shiga Shafinmu Kayi Download Vedios Youtube!
Click HERE Idan Kana Sha'awar Kowan Turanci Shiga Nan !
Click Islamicfile.cf Shiga Shafinmu Na, Download Da Upload Na Musulunci, Wanda Zaka Samu Files Masu Yawa Kuma Masu Anfani And E.T.C!
Click HERE Shiga Ka Hada Logo Mai Kyau Anan Free,!
TRANSLATE
RUBUTA RA'AYINKA


Rubuta Word:





Online : 1 user
Today : 23 user
This Week : 579 user
This Month : 821 user
Total all : 271087 visitorsUnited States
LAST PAGES