XtGem Forum catalog

Contact Us
ISLAMICFORUM.Com.Ng™

*Post reply · Invite friends · From end
* ibnhujjah img

Assalama Alaikum Jama’ar gidannan barkanmu da warhaka. A yau dai nazo mana da bayanin yanda zamu daura plugins a shafinmu na wordpress.
Menene Plugins
Plugins yana daya daga cikin ginshikin wordpress domin da a 6angaren wordpress da zaran kace Theme to plugin ne zai biyo baya saboda dashi zai baka damar sarrafa shafin ka zuwa duk yanda kaga dama.
Misali ace kanason ka sawa shafinka Auto Post Share wanda idan kayi sabon posting zaiyi maka sharing din posting din zuwa duk wasu Social Media da basa izini Kamarsu Twitter, Facebook, Linkedin, Google+, Pinterest da makamantansu to wannan duk aikin plugins ne.
YANDA ZAKA DAURA PLUGINS TA ADMIN MODE
domin daura plugins ta Admin mode kaje shafinka kayi log in na Admin mode saika kara wannan zuwa gaban link din. Wato zakayi edit din link din daga Address Bar ka rubuta/plugin-install.phpkunga kenan link din zai zamo kamar haka kenan Misali www.ibnhujjah.arewaphp.cf/wp- admin/plugin-install.php
bayan ya bude zakaga gurinda zakayi search din duk wani plufin dinda kakeson daura.
Misali mun search din Yoast Seo idan ya fito zakaga inda aka rubutaInstallSaiku danna kai idan yayi Install zakuga ya sake rubutaActivate a kasan photon Plugin din saiku danna kai shikenan kayi nasarar daura plugin dinka.
YANDA ZAKA DAURA PLUGIN TA UPLOAD
Idan kuma ya kasance plugin din kayi download dinsa zuwa cikin wayarka ko kuma System dinka kuma kanason daura shi zakagan sa yazo a .zip Misali Yoast Seo.zip bayan ka dauko shi saika je sunansitedinka.com/wp- admin/plugin-install.phpin ya bude zakagaUpload Plugin sai kuyi Click akai inya bude zakaga inda zaka dauko plugin dinka daga Memory saika dauko sannan saika danna Upload ko kuma Install inya gama Uploading zakuga ya kawo muku pop-up akan cewar ka samu nasarar daura Plugin dinka a kasa zakaga inda aka rubutaActivate saiku danna kai shikenan kun samu nasarar daura plugin dinku sai kuma masu ampani da Localhost kamar suXAMPP, WAMPP, MAMPwato masu ampani da system.
YANDA ZAKA DAURA PLUGIN A LOCALHOST
Kaman dai yanda muka sani masu ampani da localhost wordpress tana wahalar dasu ta wajen daura Themes da Plugins domin ba halin mutum yayi ampani da Direct upload kamar yanda mai ampani da hosting yakeyi. Sai dai mutum yayi download kuma yazo yayi upload sannan yayi extract dinsa zuwa shafinsa.
To Insha Allahu yau nazo mana da wata sabuwar hanyar da masu ampani da localhost zasu ji dadinta kwarai da gaske domin kuwa da wannan hanyar zaka iya daura Plugins a wordpress dinka na localhost ba tareda kayi Download ba
Da farko ka bude config.php kayi edit din FS_MODE dinka.
define ('FS_METHOD', 'direct')
Copy code


Kuyi copy na wannan code din kuyi replaced dinsa dashi domin wannan code din shine zai baiwa wordpress core dinka damar update.
Da wannan zaku iya Search na kowane plugin kuyi install dinsa tamkar mutum yana ampani da hosting ne ba “localhost” ba.
In mutum yanada Tambaya kawai ya ajiye mana COMMENT
2018-02-04 13:06 (edited 2018-02-07 11:30 by ibnhujjah ) · Reply · (0)
Nura Idris Thanks
2018-02-06 12:08 · Reply · (0)

Online: Guests: 1




PAGES ZONE



TOP SITES
Click islamicpage.ga Shiga Forum Dinmu Na Musulunci, Wanda Zai Bawa Duk Wanda Yayi Regista A Cikinsa, Damar Postings Da Sauransu. islamicpage.ga
Click HERE Shiga Karuttukan Maluman Sunnah A, darulfikr.com
Click HERE Shiga Shafinmu Kayi Download Vedios Youtube!
Click HERE Idan Kana Sha'awar Kowan Turanci Shiga Nan !
Click Islamicfile.cf Shiga Shafinmu Na, Download Da Upload Na Musulunci, Wanda Zaka Samu Files Masu Yawa Kuma Masu Anfani And E.T.C!
Click HERE Shiga Ka Hada Logo Mai Kyau Anan Free,!
TRANSLATE
RUBUTA RA'AYINKA


Rubuta Word:





Online : 1 user
Today : 10 user
This Week : 33 user
This Month : 20 user
Total all : 270286 visitors
LAST PAGES