XtGem Forum catalog

Contact Us
ISLAMICFORUM.Com.Ng™

*Post reply · Invite friends · From end
* ibnhujjah img

Assalama Alaikum Jama’ar gidannan barkanmu da warhaka. Yau ina dauke mana da sabon darasi akan yanda zaka gina website da kanka ta hanyar ampani da wordpress cikin sauki
Ba tareda 6ata lokaci ba bari dai mu shiga cikin darasinmu gadan-gadan.
Abubuwanda ake bukata yayin hada wannan website din sune kamar haka
1.Hosting
2. E-mail
3. Themes
4.Domain
Wadannan abubuwa guda 4 su ake bukata.
HOSTING
Menene Hosting? Hosting shine zai baka damar daura website dinka akai da dukkan wasu files kamar wakoki, photuna, videos, posting, users. Comments, a takaice dai Hosting shine gidan da zaka bude domin ajiye website dinka a ciki. Domin mallakar free hosting dinka saiku bi wannan link din dake kasa
SHIGA NAN
Username anan zaka saka sunan website dinka
Password zak iya saka suna, lamba ko symbols amma daga 6 zuwa sama
Email
Site category ka za6i wanda kakeso amma kowane ka za6a duka dayane ba wani bam-banci
Sai kuma captcha daga nan saiku danna kan
Submit
Yanzu sai abu nagaba shine kaje E-mail dinka kayi verify na account dinka idan yagama verify zakaga ya kawo ka wani page dauke da bayanai akan shafinka to a wannan wajen ka lura da kyau zakaga inda aka rubuta username da wasu lambobi kamar haka
Username= rwph_20816784
Abinda zakayi anan shine kayi copy din wannan username din a takarda ko kuma ka haddace shi
Sai ku shiga wannan link din domin installing din wordpress zuwa kan shafinku
INSTALL NOW
idan ya bude ku lura da kyau zakuga inda aka rubuta
SOFTACLOUSE APPS INSTALLER
idan kuka shiga ciki zakuga WORDPRESS saiku hau yana budewa zakuga install saiku hau kai. Ku lura da kyau zakuga inda aka rubutawpa sama cikin wani akwati saiku goge shi kubar gurin epmty ba komai. Sai ku saita Admin details sai kuyi mark din Theme dinda suka baku a kasan site din mai suna WRITTEE saiku cike Email Installion details wato mutum zai saka email dinsa nan
Note:- Kada ku yi mark din Enable WAPMUdaga nan sai kuyi install shikenan kasamu nasarar hada website din wordpress. Yanzu abu nagaba daya rage shine Theme wanda zanyi bayani akai Insha Allahu Gobe in Allah yakaimu
In akwai inda mutum bai gane ba sai ya tambaya ta hanyar Ajiye mana Comment.
2017-12-30 11:28 (edited 2018-02-07 11:13 by ibnhujjah ) · Reply · (0)

Online: Guests: 1




PAGES ZONE



TOP SITES
Click islamicpage.ga Shiga Forum Dinmu Na Musulunci, Wanda Zai Bawa Duk Wanda Yayi Regista A Cikinsa, Damar Postings Da Sauransu. islamicpage.ga
Click HERE Shiga Karuttukan Maluman Sunnah A, darulfikr.com
Click HERE Shiga Shafinmu Kayi Download Vedios Youtube!
Click HERE Idan Kana Sha'awar Kowan Turanci Shiga Nan !
Click Islamicfile.cf Shiga Shafinmu Na, Download Da Upload Na Musulunci, Wanda Zaka Samu Files Masu Yawa Kuma Masu Anfani And E.T.C!
Click HERE Shiga Ka Hada Logo Mai Kyau Anan Free,!
TRANSLATE
RUBUTA RA'AYINKA


Rubuta Word:





Online : 1 user
Today : 20 user
This Week : 43 user
This Month : 30 user
Total all : 270296 visitors
LAST PAGES