Snack's 1967

Contact Us
ISLAMICFORUM.Com.Ng™

*Post reply · Invite friends · From end
* ibnhujjah *YA YAGA TAKARDAR SAKIN KAFIN MATARSA TA GANI?*
*Tambaya :*
ASSALAMU ALAIKUM. MALAM SHIN IDAN MUTUM YA RUBUTA TAKARDAR SAKI YA AJE, SAI WANI YA GANI SHIN MATAR TA SHI TASAKU?
*Amsa:*
Wa alaikum assalam To malam matukar ya rubuta da niyya kuma yana cikin hayyacinsa ba takura masa aka yi ba, to ta saku, saboda fadin Annabi tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi : "Allah ya yafewa al'umata abin da ta riya a zuciyarta, mutukar bata fada ba, ko ta aikata" ka ga kuma rubutu aiki ne.
Kuma Annabi tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi ya kasance yana zartar da abubuwa da yawa ta hanyar rubutu, ka ga ya zama hujja kenan.
Wannan shi ne mazahar Abu-hanifa da Malik kuma shi ne zancen Shafi'i mafi inganci. Duba Al-mugni : 76
Allah ne mafi sani
*Amsawa*✍
*DR. JAMILU YUSUF ZAREWA*
2018-05-28 12:45 · Reply · (0)

Online: Guests: 1




PAGES ZONE



TOP SITES
Click islamicpage.ga Shiga Forum Dinmu Na Musulunci, Wanda Zai Bawa Duk Wanda Yayi Regista A Cikinsa, Damar Postings Da Sauransu. islamicpage.ga
Click HERE Shiga Karuttukan Maluman Sunnah A, darulfikr.com
Click HERE Shiga Shafinmu Kayi Download Vedios Youtube!
Click HERE Idan Kana Sha'awar Kowan Turanci Shiga Nan !
Click Islamicfile.cf Shiga Shafinmu Na, Download Da Upload Na Musulunci, Wanda Zaka Samu Files Masu Yawa Kuma Masu Anfani And E.T.C!
Click HERE Shiga Ka Hada Logo Mai Kyau Anan Free,!
TRANSLATE
RUBUTA RA'AYINKA


Rubuta Word:





Online : 1 user
Today : 7 user
This Week : 97 user
This Month : 185 user
Total all : 270451 visitors
LAST PAGES