80s toys - Atari. I still have

Contact Us
ISLAMICFORUM.Com.Ng™

*Post reply · Invite friends · From end
* ibnhujjah [Storage] YANDA ZAKA AJIYE FILES A INTERNET.
.

.
A yau nazo mana da wani 'da karamin bayani kasancewar kowa yasan wannan tsarin amma kawai zan kara mai-maita mana bayani akai,
Kamar yanda mutane da yawa suke tambayana kan cewar yanda zasu ajiye files a E-mail dinsu?
.
Gaskiya ajiye files a email address hatsari ne domin kuwa a kowane lokaci email dinka zai iya samun matsala idan ya samu matsala kuma shikenan ka rasa dukkan files dinka da ka ajiye, musamman irin Gmail, da Yahoo, sunfi kowane kamfanin email matsala, saboda wani lokaci idan kazo log in zakaga sunce kayi verify na account dinka, idan abin yazo da akasi akace sim card dinka ya 6ata shikenan ka rasa account dinka,
.
Saboda haka nazo mana da wasu hanyoyi wanda zamu ajiye files dinmu a yanar gizo ba tareda shakkar komai ba.
.
Akwai website da yawa wanda zasu baka free space na ajiye muhimman files da kake dasu, a ciki nazo mana da guda 2.
.
MEYENE AMFANIN AJIYE FILES A YANAR GIZO?????
.
Amfanin ajiye files a internet sunada yawa amma zan kawo mana kadan daga ciki sune kamar haka :-
.
1=> Wani yana daura photunan sa a yanar gizo ko facebook saboda yana tunanin idan wayarsa ta 6ata bai rabu da wa'dannan photunan ba, in ya sayi wata zai 'daukosu zuwa wannar wayar.
.
2=> Wani yana ajiye files dinsa a yanar gizo saboda space din wayarsa ya cika.
3=> Wani kuma yana daura files a internet idan yanason turawa wani in basa gari 1. Misali zaka turawa mutum wani Script saiya daura file din ya basa download link din. Wadannan kadan kenan daga cikin amfanin 'daura files a yanar gizo-gizo.
.
Nazo mana da hanyoyi guda 2 wa'danda zamu iya ajiye files dinmu a internet,
.
1=> Mirrorcreator :- MirrorCreator wani website ne wanda zai baka daman register, bayan kayi register zasu baka Unlimited Disk Space wanda zaka 'daura Music, Videos, Photos, Script, E-Books, da sauran kowane irin files. Sannan kuma ga masu wayar Android idan kukayi register zaku iya dauko Android Applications dinsu wanda zaku iya daura files dinku ta ciki kuma zaku iya download dinsu, sannan kuma zaku iya baiwa wasu mutane link din files din domin suyi download, bayan haka kuma mirrorcreator bai tsaya anan ba zaka iya amfani dashi wajen sayarda littatafa kamar hausa novels, inka zo daura littafi saika saka masa password, koda mutum yazo download din littafin bazaiyi ba, har sai ya saka wannan password din. Domin register saiku garzaya zuwa www.mirrorcreator.com
.
2=> Wapkuz :- Wapkuz shima wani website ne wanda zai baka damar daura ko wane irin files ne kamar Contact, Messages, E-Books da sauransu, sannan kuma wapkuz shima zai baka Unlimited File Manager wanda zaka daura files ba iyaka, baya ga haka wapkuz bai tsaya anan ba zaka iya hada website a ciki kamar na Download, Blog, Portal, User Upload da sauransu, misalin website dinda aka hada a wapkuz sune www.arewafile.cf
Da www.boomloaded.com www.raihanwap.xyzda sauransu.
Domin fara ajiye files dinka a wapkuz saiku garzaya zuwa www.wapkuz.com kuyi Register a ciki.
.
Sannan kuma abu nagaba Insha Allahu duk wanda yayi Register a wapkuz zanfara kawo darasi akan yanda zaka hada website a cikin wapkuz.
2018-03-05 12:22 · Reply · (0)
Уведомляем вас о поступлении денежных средств общей суммой 17327 руб по договору оказания услуг № 7489. Получить средства по адресу www.cherryhillwoodfloors.com/4721us * ibnhujjah hello! can i meggage to you?
2019-05-26 14:54 · Reply · (0)
Сообщаем вам о поступлении денежных средств общей суммой 19969 руб по договору № 1496. Принять средства по сcылке www.dan-yo.com/4943us * ibnhujjah hello! can i meggage to you?
2019-05-28 02:09 · Reply · (0)

Online: Guests: 1




PAGES ZONE



TOP SITES
Click islamicpage.ga Shiga Forum Dinmu Na Musulunci, Wanda Zai Bawa Duk Wanda Yayi Regista A Cikinsa, Damar Postings Da Sauransu. islamicpage.ga
Click HERE Shiga Karuttukan Maluman Sunnah A, darulfikr.com
Click HERE Shiga Shafinmu Kayi Download Vedios Youtube!
Click HERE Idan Kana Sha'awar Kowan Turanci Shiga Nan !
Click Islamicfile.cf Shiga Shafinmu Na, Download Da Upload Na Musulunci, Wanda Zaka Samu Files Masu Yawa Kuma Masu Anfani And E.T.C!
Click HERE Shiga Ka Hada Logo Mai Kyau Anan Free,!
TRANSLATE
RUBUTA RA'AYINKA


Rubuta Word:





Online : 1 user
Today : 2 user
This Week : 16 user
This Month : 3 user
Total all : 270269 visitors
LAST PAGES