Pair of Vintage Old School Fru

Contact Us
ISLAMICFORUM.Com.Ng™

*Post reply · Invite friends · From end
* ibnhujjah YADDA ZAKA FARA BUDE BLOGGER CIKIN SAUQI SHINE:-


Na zabi hanya mafi sauki don ba Wa kowa damar iya mallakar shafi nasa na kansa. Don haka zamu dauki na kamfani Google ne don shi ne mafi sauki.
ABUBUWAN DA AKE BUKATA
1- Gmail
2- Lambar waya
3- Waya mai caji da kuma data
Bayan ka mallaki duk abubuwan da na lissafa a sama to yanzu kusan in ce maka ka gama mai wuyar sai dai karasawa.
Ba tare da na cika ka da surutu ba, danna nandon yin register.
Blogger.Com
Da zaran ka shiga zai nuna maka wani page da zaka ga Create your blog Sai kayi clicking akan sa.
Zai kai ka wani page da zai tambaye ka Gmail dinka sai ka sanya Email da password dinka
LURA
Duk wani Email da zaka sanya wanda ba Gmail ba to ba zai yi ba don su Google basa amfani da duk wani Email wanda ba nasu ba.
Bayan ka cike wannan Next page da zaka gani shi ne wani page wanda zasu nuna maka Email dinka da kuma phone number dinka, to anan sai kayi kasa zaka ga wani Bulan rubutu an rubuta DONE sai kayi clicking dinsa.
Daga nan zai kai ka wurin da zaka rubuta Page title, da kuma page address naka. Page title shine wani rubutu da zaka gani daga saman shafin farko na kowane website. misali kana iya sanya, BARKA DA ZUWA ko kuma SHAFIN WAYAR DA KAN MATASA. ko dai duk abinda kake bukata.
A bangare daya kuma page address shine sunan website dinka wanda duk wanda ya rubuta shi a browser dinsa to automatically zata kai shi shafin ka ne. To anan ka tabbatar ka zabi sunan da kake da tabbacin babu wanda yake da irin sa. Don ba'a website iri daya guda biyu, duk wanda ka gani shi kadai ne duk duniyar nan.
Duk abinda ka rubuta zai zama kamar haka www.misali.blogspot.com wato a inda na sanya misali to sunan da ka sanya shi ne zai maye gurbin sa.
Bayan ka kammala wannan page din to yanzu fa ka mallaki website naka na kanka abinda ya rage maka Content wato abinda website din naka zai kunsa.
Daga nan zai kai ka dashboard naka wato wurin da zaka rika controlling website din naka. Zaka ga page title dinka daga sama. Sai ka duba hannun hagun screen dinka zaka ga NEW POST. Sai kayi clicking dinsa zai nuno maka wani page mai column biyu na farko zaka ga an rubuta post title to shine heading na post dinka. Kamar yadda kaga mun sanya YADDA ZAKA BUDE BLOGGER WEBSITE CIKIN SAUQI .
Sai ka shiga column na biyu nan zaka rubuta duk labarin ka sai kayi clicking akan publish. Da zaran ka yi clicking publish to fa yanzu kayi nasarar posting din rubutun ka na farko.
Don jarrabawa sai ka ba wani abokin ka ko kayi amfani da wata wayar ka shiga website din naka don gane ma idon ka abinda ka rubuta da kuma yadda ya fito.
Amma Kayi Ampani Da Wayar Android Zaifi Sauqi
2018-06-21 02:28 (edited 2018-06-21 02:37 by ibnhujjah ) · Reply · (0)

Online: Guests: 1




PAGES ZONE



TOP SITES
Click islamicpage.ga Shiga Forum Dinmu Na Musulunci, Wanda Zai Bawa Duk Wanda Yayi Regista A Cikinsa, Damar Postings Da Sauransu. islamicpage.ga
Click HERE Shiga Karuttukan Maluman Sunnah A, darulfikr.com
Click HERE Shiga Shafinmu Kayi Download Vedios Youtube!
Click HERE Idan Kana Sha'awar Kowan Turanci Shiga Nan !
Click Islamicfile.cf Shiga Shafinmu Na, Download Da Upload Na Musulunci, Wanda Zaka Samu Files Masu Yawa Kuma Masu Anfani And E.T.C!
Click HERE Shiga Ka Hada Logo Mai Kyau Anan Free,!
TRANSLATE
RUBUTA RA'AYINKA


Rubuta Word:





Online : 1 user
Today : 19 user
This Week : 42 user
This Month : 29 user
Total all : 270295 visitorsUnited States
LAST PAGES