Old school Easter eggs.

Contact Us
ISLAMICFORUM.Com.Ng™

*Post reply · Invite friends · From end
* ibnhujjah img

Sau da yawa mutane kan so su yi wani abu a saman internet, kamar bude account na website, da dai sauransu, amma rashin e-
mail sai ka ga yana hana su yin wannan abu. Akwai da dama daga cikin mutance da ke turo mana da koken cewa su sun kasa bude
e-mail account duk da kuma cewa sun yi iya bakin kokarinsu.
A cikin wannan darasin mu na yau, zamu nuna muku hanyar da zaku bi a saukake
domin bude e-mail (gmail). Amma ya kamata ka sani cewa, yafi matukar sauki sosai ka
bude gmail da computer a maimakon yin
amfani da waya.
Zaka iya zuwa a kowace
Café, minti goma ya ishe ka. Amma idan har
baka iya samun damar yin amfani da
computer, zaka iya amfani da waya
(musamman ma android).
Ga wadannan matakai kamar haka:
1. Ka shiga website din gmail.com
2. Sai ka shiga wajen create new account
3. Wannan zaya kai ka zuwa inda zaka
shigar da bayananka. Sai ka shigar dasu kamar
4. Bayan ka gama sai ka danna “Next
Step”. Daga nan wani shafi zaya fito
wanda zaya bukaci ka amince da
sharudan google:
5. Daga nan zaka wuce zuwa inda za’a
bukaci kayi verifying din lambar
wayarka. Sai ka zabi hanyar da kafi
bukata, ko ta kira ko kuma ta message.
6. Idan ka sun baka code din (ta hanyar
kira ko kuma ta hanyar message) Sai ka
sanya a cikin wajen da zasu samar
maka da shi (Kamar yanda ka Gani)
7. Da zaran kayi verirying ko kuma
tabbatar da lambar wayarka zasu nuna
wannan page da ke nuna cewa ka
kammala komai.
Amma idan da waya zaka yi amfani, to tun a
farko zaka fara sanya lambarka ne sai su
turo maka da wani link ta message. Wannan
link din shine matayin verification code da
zasu turo maka(idan kayi amfani da
computer). Wannan link shi zaka bi domin ci
gaba da rajistar.
Wadanan sune matakan da kake bukatar
domin bude gmail accoount da kanka ba
tare da ka baiwa wani kudi ba domin ya yi
maka.
2018-02-07 04:19 (edited 2018-02-07 04:22 by ibnhujjah ) · Reply · (0)

Online: Guests: 1




PAGES ZONE



TOP SITES
Click islamicpage.ga Shiga Forum Dinmu Na Musulunci, Wanda Zai Bawa Duk Wanda Yayi Regista A Cikinsa, Damar Postings Da Sauransu. islamicpage.ga
Click HERE Shiga Karuttukan Maluman Sunnah A, darulfikr.com
Click HERE Shiga Shafinmu Kayi Download Vedios Youtube!
Click HERE Idan Kana Sha'awar Kowan Turanci Shiga Nan !
Click Islamicfile.cf Shiga Shafinmu Na, Download Da Upload Na Musulunci, Wanda Zaka Samu Files Masu Yawa Kuma Masu Anfani And E.T.C!
Click HERE Shiga Ka Hada Logo Mai Kyau Anan Free,!
TRANSLATE
RUBUTA RA'AYINKA


Rubuta Word:





Online : 1 user
Today : 5 user
This Week : 19 user
This Month : 6 user
Total all : 270272 visitorsUnited States
LAST PAGES