Disneyland 1972 Love the old s

Contact Us
ISLAMICFORUM.Com.Ng™

*Post reply · Invite friends · From end
* ibnhujjah YADDA ZAKA GYARA MEMORY CARD ɗin KA IDAN YA LALACE
.
Yan da ake gyara Memory Card ko Flash Dinka idan ya lalace ya yi (Currupt).
Memory Card shi ne abu na biyu mafi soyuwa da Muhimmanci
a cikin waya bayan layi (Sim Card). Mu kan ji ba dadi yayin da Memory Card dinmu ya lalace
(Currupted), misali kana kan amfani da Memory Card dinka, kwatsam! Sai kaga ya nuna
maka "Damaged SD Card" in kayi Format din a cikin wayar ya kiyi, in ma an sa a computer anyi
format dinsa haka zai ta nuna maka koda kayi format din ba zai ci gaba da amfani ba.
A takaice dai Memory Card dinka ya lalace ka rasa komai na cikinsa, ka rasa shi kansa Memory Card din.
Abinda za'ayi magana a yau shi ne yanda zaka gyara Memory Card dinka a sauKake ba tare da kayi amfani da wani Software ba.
.
Abubuwan da ake bukata kafin gyara Memory Card ko Flash:
.
1 => Natsuwa: yana da kyau ka natsu sosai wajen gyara lalataccen Memory Card ko Flash dinka.
.
2 => Lalataccen Memory Card tare da Card Reader waton gidan sa Memory Card din
.
3 =>Computer: Dole da ita za kayi aiki wajen gyara Memory Card din naka.
.
.
Da farko ka bude Coputer din sai ka danna alamar Windows din Computer, zai fito maka
da shafuKan Computer din a kasa. Akwai wajen search sai ka rubuta "CMD" kana rubutawa
zaka ga ya fito, sai ka budeshi inya bude sai ka rubuta “DISKPART” sai ka 5aba Enter Key na Computer.
Daga nan zai kai ka wani shafin, sai ka rubuta “LIST DISK” sai ka danna Enter Key zai nuno
maka Disk wato Memory din Computer din da kuma lalataccen.
.
Sai ka duba kaga wannene lalataccen a ciki,
Disk 1 ne ko DisK 2 amma yawanci yafi zuwa a DisK 1, sai ka rubuta “SELECT DISK 1” sai ka taba
Enter Key zai nuna maka DISKPART> DisK 1 is now
selected sai ka sake rubuta “CLEAN” sai ka ta6a Enter Key DisKPart> Succeed Cleaning The Disk.
.
Sai ka sake rubuta “CREATE PARTITION PRIMARY” sai ka tba Enter Key, zai nuno maka
DISKPART> Succeed Creating In The Specified Partition
Sai ka rubuta “ACTIVE” sai ka taba Enter Key zai nuna maka DISKPART> Marked The Current
Partition as Active sai ka rubuta “SELECT PARTITION 1” sai ka taba Enter Key zai nuna maka, Partition 1 is now The Selected Partition sai ka sake rubuta “FORMAT FS=FAT32” sai ka ta6a Enter Key daga nan zai fara Format zaka ga ya soma 0% to Complete. A haka a hankali
har sai ya kai 100%.
.
Ka tabbatar kayi shi Kamar yanda yake
.
Note => Gaskiya ba kowane Memory Card bane yake Gyaruwa
2018-04-11 23:00 · Reply · (0)

Online: Guests: 1




PAGES ZONE



TOP SITES
Click islamicpage.ga Shiga Forum Dinmu Na Musulunci, Wanda Zai Bawa Duk Wanda Yayi Regista A Cikinsa, Damar Postings Da Sauransu. islamicpage.ga
Click HERE Shiga Karuttukan Maluman Sunnah A, darulfikr.com
Click HERE Shiga Shafinmu Kayi Download Vedios Youtube!
Click HERE Idan Kana Sha'awar Kowan Turanci Shiga Nan !
Click Islamicfile.cf Shiga Shafinmu Na, Download Da Upload Na Musulunci, Wanda Zaka Samu Files Masu Yawa Kuma Masu Anfani And E.T.C!
Click HERE Shiga Ka Hada Logo Mai Kyau Anan Free,!
TRANSLATE
RUBUTA RA'AYINKA


Rubuta Word:





Online : 1 user
Today : 6 user
This Week : 20 user
This Month : 7 user
Total all : 270273 visitors
LAST PAGES