80s toys - Atari. I still have

Contact Us
ISLAMICFORUM.Com.Ng™

*Post reply · Invite friends · From end
* ibnhujjah YAUSHE ZAN FARA SADUWA DA AMARYAR DANA AURETA TANA KARAMA ?
*TAMBAYA*
*Assalamu alaikum.*
Ina fatar Allah ya kara ma Mallam Ikhlasi.
*Ya halatta idan mutum ya auri mace karama wadda bata fara jini ba ya sadu da ita? Kokuwa rainonta zaiyi?*
*AMSA*
Wa a alaikumassalam,
Malamai sun cimma daidaito game da halaccin aurar ‘yar karamar yarinya, saboda ayata hudu a suratu Addalak ta bada labarin yadda karamar yarınya za ta yi idda,hakan sai ya nuna ingancin yi mata aure kafin ta balaga, sannan Annabi (s.a.w) ya auri nana Aisha tana ‘yar
shekara shida. Malamai sun yi sabani game da lokacin da za’a fara saduwa da ita, bayan anyi auren,akwai wadanda suka tafi akan cewa dole sai ta balaga za’a mikata ga mijinta. Wasu malaman sun kayyade shi da shekara (9)
saboda Annabi (s.a.w) ya tare da nana A’isha
ne bayan ta kai shekaru tara. Zancen da yafi zama daidai shi ne : za’a duba yanayin jikin
yarinyar, in har za’a iya jima’i da ita ba ta cutu
ba,za’a iya mikata ga mijinta, ko da shekarunta kadan ne, saboda mata suna bambanta wajan girman jiki gwargwadon wurin da suke rayuwa,da kuma irin abincin da suke ci, sannan sharia bata iyakance lokacin da ake fara jima’i da
mace ba. Don neman karin bayani duba: AlMugni 27/77 da kuma Alminhaj na Nawawy 9/206.
Allah ne mafi sani
*Amsawa*
*Dr.Jamil Yusuf Zarewa*
2018-05-11 23:14 · Reply · (0)

Online: Guests: 1




PAGES ZONE



TOP SITES
Click islamicpage.ga Shiga Forum Dinmu Na Musulunci, Wanda Zai Bawa Duk Wanda Yayi Regista A Cikinsa, Damar Postings Da Sauransu. islamicpage.ga
Click HERE Shiga Karuttukan Maluman Sunnah A, darulfikr.com
Click HERE Shiga Shafinmu Kayi Download Vedios Youtube!
Click HERE Idan Kana Sha'awar Kowan Turanci Shiga Nan !
Click Islamicfile.cf Shiga Shafinmu Na, Download Da Upload Na Musulunci, Wanda Zaka Samu Files Masu Yawa Kuma Masu Anfani And E.T.C!
Click HERE Shiga Ka Hada Logo Mai Kyau Anan Free,!
TRANSLATE
RUBUTA RA'AYINKA


Rubuta Word:





Online : 1 user
Today : 48 user
This Week : 48 user
This Month : 290 user
Total all : 270556 visitors
LAST PAGES