XtGem Forum catalog

Contact Us
ISLAMICFORUM.Com.Ng™

*Post reply · Invite friends · From end
* ibnhujjah ZAN IYA AURAN ‘YAR KANWAR MATATA?*
*Tambaya:?*
Assalamu alaikum
Malam, Ya halatta mutum ya auri yar qanwar matarsa?
*Amsa:*
Wa alaiku assalam,
Ya halatta ya aure ta, bayan ya saki matarsa, amma bai halatta ya hada su ba saboda innarta ce. Annabi(S.A.W.)yana cewa: “Ba’a a hada mace da goggonta, ba’a hada mace da innarta a auratayya, saboda in kuka yi haka, za ku lallata zumunci ku” kamar yadda ibnu Hibban ya rawaito.
Allah ne mafi sani
*Amsawa*
*Dr.Jamilu Yusuf Zarew*
2018-01-18 01:56 · Reply · (0)

Online: Guests: 1




PAGES ZONE



TOP SITES
Click islamicpage.ga Shiga Forum Dinmu Na Musulunci, Wanda Zai Bawa Duk Wanda Yayi Regista A Cikinsa, Damar Postings Da Sauransu. islamicpage.ga
Click HERE Shiga Karuttukan Maluman Sunnah A, darulfikr.com
Click HERE Shiga Shafinmu Kayi Download Vedios Youtube!
Click HERE Idan Kana Sha'awar Kowan Turanci Shiga Nan !
Click Islamicfile.cf Shiga Shafinmu Na, Download Da Upload Na Musulunci, Wanda Zaka Samu Files Masu Yawa Kuma Masu Anfani And E.T.C!
Click HERE Shiga Ka Hada Logo Mai Kyau Anan Free,!
TRANSLATE
RUBUTA RA'AYINKA


Rubuta Word:





Online : 1 user
Today : 26 user
This Week : 582 user
This Month : 824 user
Total all : 271090 visitorsUnited States
LAST PAGES