XtGem Forum catalog

Contact Us
ISLAMICFORUM.Com.Ng™

*Post reply · Invite friends · From end
* ibnhujjah ​ZAN IYA HUDA HANCI SABODA KWALLIYA GA MIJINA?

Tambaya:
Assalamu’alaikum,malam dan Allah wata ce mijin ta yace hujin hanci na burge shi. So tana so ta huda sai aka ce mata babu kyau a musulunci. Shin malam ya abun yake? Haramun ne,ko kuwa tana iya hudawa tasa dankunne tayi kwalliya da shi?
Wa alaikum assalam, An tambayi sheikh Ibnu Uthaimin akan wannan mas’ alar ta huda Hancı sai yake cewa: Huda Hancı zai iya zama canza halittar Allah, amma idan Garin da matar da ta huda hancin take ana yın ado a hanci, ta yadda hakan ya zama al’ada, to babu laifi ayi hakan. Duba: Majmu’u Fatawaa Ibnu Uthaimin 11/137.
Haka nan an tambayi Sheik Abdul Muhsin Al’abbad akan haka a darasinsa da yake gabatarwa a Haram, sai ya ce babu laifi akan haka.
Bisa Abin da ya gabata ya halatta matar BAHAUSHE ta huda hancinta saboda ta sanya abin kwalliya tun da al’adarsu ce, saboda ya tabbata sahaban Annabi s.a.w mata suna huda kunnansu suna sanya ‘yan kunnaye Kamar yadda hadisin Bukhari mai lamba: 98 yake nuni zuwa hakan.
Allah ne mafi sani.
04/01/2016
Amsawa : Dr. Jamilu Zarewa
2018-01-10 22:00 · Reply · (0)

Online: Guests: 1




PAGES ZONE



TOP SITES
Click islamicpage.ga Shiga Forum Dinmu Na Musulunci, Wanda Zai Bawa Duk Wanda Yayi Regista A Cikinsa, Damar Postings Da Sauransu. islamicpage.ga
Click HERE Shiga Karuttukan Maluman Sunnah A, darulfikr.com
Click HERE Shiga Shafinmu Kayi Download Vedios Youtube!
Click HERE Idan Kana Sha'awar Kowan Turanci Shiga Nan !
Click Islamicfile.cf Shiga Shafinmu Na, Download Da Upload Na Musulunci, Wanda Zaka Samu Files Masu Yawa Kuma Masu Anfani And E.T.C!
Click HERE Shiga Ka Hada Logo Mai Kyau Anan Free,!
TRANSLATE
RUBUTA RA'AYINKA


Rubuta Word:





Online : 1 user
Today : 30 user
This Week : 111 user
This Month : 353 user
Total all : 270619 visitorsUnited States
LAST PAGES