Disneyland 1972 Love the old s

Contact Us
ISLAMICFORUM.Com.Ng™

*Post reply · Invite friends · From end
* ibnhujjah ZAN IYA SHAN MAGANIN TSAYAR DA HAILA SABODA AIKIN HAJJI ??

Tambaya
Assalamu alaikum, malam.
Tambaya garemu kamar haka? Ya halatta mace ta tsayar da jinin haila saboda hajj??
Amsa:
Wa’alaikumussalam
To ‘yar’uwa Ya halatta, mutukar likita ya tabbatar miki ba zai cutar da ke ba, saidai tsayawa a Dabi’ar da Allah ya halicce ki akai shi ya fi kyau, saboda shan magunguna irin wadannan yana birkita kwanakin al’ada, kamar yadda bincike ya tabbatar.
Allah ne mafi sani
Dr. Jameel Yusuf Zarewa
2018-01-02 14:46 · Reply · (0)

Online: Guests: 1




PAGES ZONE



TOP SITES
Click islamicpage.ga Shiga Forum Dinmu Na Musulunci, Wanda Zai Bawa Duk Wanda Yayi Regista A Cikinsa, Damar Postings Da Sauransu. islamicpage.ga
Click HERE Shiga Karuttukan Maluman Sunnah A, darulfikr.com
Click HERE Shiga Shafinmu Kayi Download Vedios Youtube!
Click HERE Idan Kana Sha'awar Kowan Turanci Shiga Nan !
Click Islamicfile.cf Shiga Shafinmu Na, Download Da Upload Na Musulunci, Wanda Zaka Samu Files Masu Yawa Kuma Masu Anfani And E.T.C!
Click HERE Shiga Ka Hada Logo Mai Kyau Anan Free,!
TRANSLATE
RUBUTA RA'AYINKA


Rubuta Word:





Online : 1 user
Today : 27 user
This Week : 27 user
This Month : 980 user
Total all : 271246 visitors
LAST PAGES