Snack's 1967

Contact Us
ISLAMICFORUM.Com.Ng™

*Post reply · Invite friends · From end
* ibnhujjah *ZAN IYA YIN RAMAKON RAMADANA A RANAKUN LITININ DA ALHAMIS ?*
*Tambaya:*
Assalamu alaikum malam tambayana shine ina rama azumina a litinin da alhms yayi? Ammafa nayi sittu?
*Amsa:*
Wa alaikum as salam,an yı sabani game da yın sittu shawwal kafin a gama ramuwar Ramadan, zance mafi inganci shi ne : ba za'a yi ba, saboda Annabi (s.a.w)a hadisin Müslim ya sanya ladan sittu shawwal ne bayan kammala Ramadan.
Za ki iya rama azumin Ramdhana ranar litinin da alhamis, saidai ba za ki samu ladan su gaba daya ba, saboda manufar su ta banbanta, saboda ko da ace ibadoji Iri daya ne, in manufar şu ta banbanta kowacce za ta ci gashin kanta, wata ba za ta wakilci 'yar'uwarta ba.
Allah ne mafi Sani.
*Amsawa*
*DR. JAMILU YUSUF ZAREWA*
2018-05-14 12:00 · Reply · (0)

Online: Guests: 1




PAGES ZONE



TOP SITES
Click islamicpage.ga Shiga Forum Dinmu Na Musulunci, Wanda Zai Bawa Duk Wanda Yayi Regista A Cikinsa, Damar Postings Da Sauransu. islamicpage.ga
Click HERE Shiga Karuttukan Maluman Sunnah A, darulfikr.com
Click HERE Shiga Shafinmu Kayi Download Vedios Youtube!
Click HERE Idan Kana Sha'awar Kowan Turanci Shiga Nan !
Click Islamicfile.cf Shiga Shafinmu Na, Download Da Upload Na Musulunci, Wanda Zaka Samu Files Masu Yawa Kuma Masu Anfani And E.T.C!
Click HERE Shiga Ka Hada Logo Mai Kyau Anan Free,!
TRANSLATE
RUBUTA RA'AYINKA


Rubuta Word:





Online : 1 user
Today : 4 user
This Week : 4 user
This Month : 246 user
Total all : 270512 visitorsUnited States
LAST PAGES