Contact Us
ISLAMICFORUM.Com.Ng™

*Post reply · Invite friends · From end
* ibnhujjah ‘Yan bidi’ah da dama ne suka daukiyi wa halattacciyar hukuma tawaye amatsayin kafirci!Wannan shi ne maya sa suke kafirta SayyidinaMu’awiya tare da wadanda suke tareda shi Allah Ya kara musu yarda;saboda kawai rundunar shi Mu’awiyata yaki rundunar halartacciyarhukumar Sayyidina Aliyyu Bin AbiTalib Allah Ya kara masa yarda ayakin da aka sani da sunan “YakinSiffin” (Siffin wani bangare ne ayanzu na birnin Raqqah a cikin kasarSiriya kusa da kan iyakar kasar Iraq)wanda a cikin wannan yakin ne akakashe Sahabi Ammar Bin Yasir AllahYa kara masa yarda Sahabin da kecikin rundunar Sayyidina Aliyyu BinAbi Talib.Allah Madaukakin Sarki Ya bayyanarda matsayin bangaren ‘yan tawaye dakuma bangaren halattacciyar hukumaa cikin suratul Hujurat aya ta 9-10 ainda Ya ce: (( ﻭﺍﻥ ﻃﺎﺋﻔﺘﺎﻥ ﻣﻦ ﺍﻟﻤﺆﻣﻨﻴﻦﺍﻗﺘﺘﻠﻮﺍ ﻓﺄﺻﻠﺤﻮﺍ ﺑﻴﻨﻬﻤﺎ ﻓﺎﻥ ﺑﻐﺖ ﺍﺣﺪﺍﻫﻤﺎﻋﻠﻰ ﺍﻻﺧﺮﻯ ﻓﻘﺎﺗﻠﻮﺍ ﺍﻟﺘﻲ ﺗﺒﻐﻲ ﺣﺘﻰ ﺗﻔﻲﺀﺍﻟﻰ ﺍﻣﺮ ﺍﻟﻠﻪ ﻓﺎﻥ ﻓﺎﺀﺕ ﻓﺄﺻﻠﺤﻮﺍ ﺑﻴﻨﻬﻤﺎﺑﺎﻟﻌﺪﻝ ﻭﺃﻗﺴﻄﻮﺍ ﺍﻥ ﺍﻟﻠﻪ ﻳﺤﺐ ﺍﻟﻤﻘﺴﻄﻴﻦ .ﺇﻧﻤﺎ ﺍﻟﻤﺆﻣﻨﻮﻥ ﺍﺧﻮﺓ ﻓﺄﺻﻠﺤﻮﺍ ﺑﻴﻦ ﺃﺧﻮﻳﻜﻢﻭﺍﺗﻘﻮﺍ ﺍﻟﻠﻪ ﻟﻌﻠﻜﻢ ﺗﺮﺣﻤﻮﻥ )). Ma’ana:((Idan bangarori biyu daga Muminaisuka yaki juna ku yi sulhutsakaninsu, idan dayansu ya yizalunci a kan dayan to ku yakewanda ke zaluncin har sai ya komaga umurnin Allah, in ya koma sai kusulhunta tsakaninsu a bisa adalci, kuyi adalci lalle Allah Yana son masuadalci. Ai Muminai ‘yan’uwan juna nesai ku yi sulhu tsakanin ‘yan’uwanku,ku ji tsoron Allah akwai tsammaninza a muku rahama)).Kun gani a nanduk da kasancewar wadannanbangarori biyu sun yaki junansubangare daya ya yi wa daya tawayeya zalunce shi to amma Allah Ya kirasu da cewa su Muminai ne ‘yan’uwanjuna, kuma Ya yi umurni da a yisulhu a tsakaninsu.Da wadannan bayanai da suka gabatane za mu fahimci cewa ‘yan bidi’ar dake kafa hujja da Hadithi na 447 daImamun Bukhariy ya ruwaito, na 2916da Imamu Muslim ya ruwaito cewaAnnabi mai tsira da amincin Allah yace: (( ﻭﻳﺢ ﻋﻤﺎﺭ ﺗﻘﺘﻠﻪ ﺍﻟﻔﺌﺔ ﺍﻟﺒﺎﻏﻴﺔﻳﺪﻋﻮﻫﻢ ﺍﻟﻰ ﺍﻟﺠﻨﺔ ﻭﻳﺪﻋﻮﻧﻪ ﺍﻟﻰ ﺍﻟﻨﺎﺭ )).Ma’an: ((Ayya Ammar! Bangarenjama’a masu tawaye za su kashe shi,yana kiran su zuwa Aljannah, sunakiran shi zuwa Wuta)).Wadannanyan bidi’ar da ke kafa hujja dawannan Hadithi domin su kafirtar daSayyidina Mu’awiyah da sauranwadanda suka yi yaki cikinrundunarsa sun bace cikin wannanfahimta tasu sun bar hanyar Shari’arMusulunci; saboda sam babu lazimitsakanin wadannan abubwa gudabiyu: yi wa halattacciyar gwamnatitawaye da kafirce wa AllahMadaukakin Sarki musamman maidan aka san cewa ko wanne dagacikinsu mujtahidi ne cikin matsayarda ya dauka shi kuwa Mujtahidin dayake da cancantar Ijtihadi koda kureya yi cikin hakikanin al’amarin toyana da lada guda na ijtihadinsakuma Shari’ah ba za ta kama shi dalaifin kurensa ba; saboda Annabi maitsira da amincin Allah ya ce:(( ﺍﺫﺍﺣﻜﻢ ﺍﻟﺤﺎﻛﻢ ﻓﺎﺟﺘﻬﺪ ﻓﺄﺻﺎﺏ ﻓﻠﻪ ﺃﺟﺮﺍﻥﻭﺇﺫﺍ ﺣﻜﻢ ﻓﺎﺟﺘﻬﺪ ﻓﺄﺧﻄﺎ ﻓﻠﻪ ﺍﺟﺮ ﻭﺍﺣﺪ )).Ma’ana: ((Idan mai hukunci ya yihukunci ya yi ijtihadi sannan ya daceda daidai to yana da lada biyu, idankuma ya yi hukunci ya yi ijtihadi ya yikure to yana da lada daya)). Sabodahaka duk da yake a nan su sunakiran Ammar ne zuwa ga abin da zaiiya kaiwa ga shiga Wuta; watau sunakiran shi ne zuwa ga yi wahalattaccen Khalifan MusulminDuniya tawaye to amma dai wannankiran nasu sun yi shi ne gini a kanhalattaccen ijtihadinsu ke nan ba suda zunubi cikinsa.Allah Ya taimake mu Ya kare manaimaninmu Ya yi mana baiwar fahimtarshari’arSa. Ameen.
2018-03-06 21:32 · Reply · (0)

Online: Guests: 1




PAGES ZONE



TOP SITES
Click islamicpage.ga Shiga Forum Dinmu Na Musulunci, Wanda Zai Bawa Duk Wanda Yayi Regista A Cikinsa, Damar Postings Da Sauransu. islamicpage.ga
Click HERE Shiga Karuttukan Maluman Sunnah A, darulfikr.com
Click HERE Shiga Shafinmu Kayi Download Vedios Youtube!
Click HERE Idan Kana Sha'awar Kowan Turanci Shiga Nan !
Click Islamicfile.cf Shiga Shafinmu Na, Download Da Upload Na Musulunci, Wanda Zaka Samu Files Masu Yawa Kuma Masu Anfani And E.T.C!
Click HERE Shiga Ka Hada Logo Mai Kyau Anan Free,!
TRANSLATE
RUBUTA RA'AYINKA


Rubuta Word:





Online : 1 user
Today : 14 user
This Week : 14 user
This Month : 102 user
Total all : 270368 visitorsUnited States
LAST PAGES

XtGem Forum catalog